Browsing Category
Taurari
Takaitaccen Tarihin AA Rano.
Alh. Auwalu Abdullahi Rano wanda aka fi sani da AA Rano an haife shi ne a ranar 9 ga watan Yuni alif 1944 a cikin al'ummar Hausa-Fulani a wani kauye da ake kira Lansu a karamar hukumar!-->…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihi Alh. Aminu Dantata
Aminu Dantata na ɗaya daga cikin hamshaƙan ƴan kasuwa dake jihar Kano a Najeriya kuma mai taimakon jama'a wanda yana ɗaya daga cikin masu tallafa wa Gidauniyar Jihar Kano, a asusun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Wazirin Adamawa Atiku Abubakar
Atiku Abubakar GCON (an haife shi ranar 25 ga watan Nuwamba alif 1946), ɗan siyasa ne kuma ɗan kasuwa. Ya rike mukamin mataimakin shugaban kasar Najeriya na 11 daga alif!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Zainab Sambisa.
Zainab Usman Aliyu wacce aka fi sani da Zainab Sambisa yar wasan Kannywood ce, abin koyi, mawakiyar Hausa. An haife ta a jihar Gombe ta Najeriya.
Farkon Rayuwa da Sana'a
!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tarihin Abba Kabir Yusuf (Abba Gida Gida)
Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida Gida an haife shi a ranar 5 ga watan Janairun shekarar alif 1963, kuma ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya tsaya takarar Gwamnan Jihar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Jarumi TY Shaban (Shaba).
Tamim Yahuza Shaban wanda aka fi sani da TY Shaban ko Shaba, mawaƙi ne a Najeriya, kuma ɗan wasan kwaikwayo, ɗan rawa, Mai gabatar da shirin TV kuma mai shirya fim a!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Takaitaccen tarihin Jaruma Ummi Rahab
Jaruma Ummi Rahab na ɗaya daga cikin ƴan mata masu ƙananan shekaru a masana'antar kannywood, ta fara harkan fim tun tana ƙasa da shekaru goma, jarumin kannywood (ADAM A ZANGO)!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Sadiya Muhammad Gyale
Sadiya Mohammed wacce aka fi sani da Sadiya Gyale na daya daga cikin jarumar kannywood, an haife ta a ranar 19 ga watan Satumba, shekarar alif 1985.
Sadiya wacce aka haifa a!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Jarumi Umar Sani Lawan
Umar Sani Lawan wanda aka fi sani da sunan kamfaninsa U. K. Entertainment ko kuma S. K. Mazugal An haife shi a ranar 09 ga watan Satumba shekarar alif 1982 ɗan fim ɗin Hausa kuma!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tarihin Jarumi Garzali Miko A Takaice
Garzali Miko na daya daga cikin shahararrun mawakan kamfanin shirya finafinai dake Kano wato Kannywood, yanada kwarewa sosai wajen rera wakokin masu shiga zukatan mutane.
An haifi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...