Don Yin Talla

MU SHAFIN ALUMMAR HAUSA

Munsamu kwarewa wajen sanya kanyanku su zama a saman masu yin gogayya daku. Da kwarewar da muke da ita, munsan abinda yake da muhimmanci da kuma wanda baida muhimmanci daga abokanan cinikayya daban-daban.

Zakuma mu sanya Hajarku tazama lamba daya wajen samun masu siya daga bangare daban-daban.

YADDA TSARIN TALLACE-TALLACEN YAKE

AKWAI TALLA NA RUBUTU.
Mun bada damar sanya tallace-tallace na rubutu a saman shafi da kuma kasan shafi saikuma mu sanya shi a cikin darrusan mu da kuma wasu bangarori inda zaku samu masu siyan kaynku da yawa.

AKWAI TALLA NA HOTO
Muna sanya tallace-tallace na hoto wanda yakama daga girman 300×250, 728×90, 320×100, 160×600. Sannan mukan sanyashi a duk inda kake bukata, kwai kayi mana magana.

AKWAI TALLA NA RUBUTU (DARASI)
Idan kana da wani Kasuwanci wanda kake so ayiwa duniya bayaninsa don ayiwa kayanka kya-kyawan fahinta da sanin abinda kake siyarwa, ko kanason ka sanarwa duniya wani batu da kake buqatar su sani.

Zaka iya rubutawa ko mu rubuta maka, kuma zamu sanyashi a shafin mu kamar yadda mukeyin Darrusan mu kuma zaka samu tarin jama’a.

AKWAI TALLA NA BIDIYO
Zaku iya bamu tallan wani bidiyo na kasuwancin da kukeyi don sanyashi a inda kuke so a shafin mu don samun masu siyan hajarku da kuma sanin ingancinta, kunsan bidiyo yanda muhimmanci wajen isar da sako

Sanann idana kana dawani tallan dabamu lissafo shiba sai kai mana bayani yadda kake sonsa, zamu sanya makashi nan take.

ZAKA IYA TUNTUBAR MU

WhatsApp: +2349012974901 Email: talla@alummarhausa.com.ng Email: yarenhausa@gmail.com English Translation: Advertisements

Translate »