Browsing Category
Taurari
Tarihin Sanata Kabiru Ibrahim Gaya
HAIHUWAR SA
An haifi Kabiru Ibrahim Gaya a ranar 16 ga watan Yunin Shekarar alif 1952, ɗan siyasa ne shi a Najeriya kuma magini (architect) ne, wanda aka zaɓe shi zuwa Majalisar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Aminu Sharif Momo
An haifi Aminu Aliyu Sharif wanda akafi sani da Momo a ranar 17 ga watan Fabrairun shekarar alif 1977.
Shi ɗan fin ɗin wasan Hausa ne na Kannywood kuma Darakta, editan mujalla.
!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tarihin Aminu Muhammad Ahmad (Aminu Saira)
Aminu Muhammad Ahmad wanda aka fi sani da Aminu Saira, an haife shi a ranar 20 ga watan Afrilun shekarar alif 1979 ɗan wasan fina finan Hausa ne na Nijeriya, darekta kuma marubucin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Jaruma Momee Gombe..
Maimuna Abubakar da akafi sani da (Momee Gombe), na daya daga cikin Jaruman masana'antar shirya finafinan Hausa dake Kano, wanda tauraronta ya haska a shekarar 2020.
!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Jarumi Nuhu Abdullahi.
Nuhu Abdullahi Balarabe da akafi kira da Nuhu Abdullahi na daya daga cikin Jaruman Kamfanin Shirya Fina-finan Hausa dake Kano, dakum kamfanin shirya fina-finan turanci dake kudu.
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Jaruma Maryam Yahaya
An haifi jaruma Maryam Yahaya a ranar 17 ga watan Julin shekarar alif 1997 a Goron Dutse dake Jihar Kano.
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Jarumi Yakubu Muhammad.
Yakubu Muhammad na daya daga cikin shahararrun Jaruman Kamfanin shirya fina-finan Hausa dake Kano dakum Kamafanin Shirya fina-finan Turanci dake kudu.
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Jaruma Halima Atete
Halima Yusuf Atete wacce akafi sani da Halima Atete shaharariyar yar wasan Hausa ce kuma mai tsara finafinan, wanda mafiya yawan
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Jaruma Hafsat Idris
An haifi Hafsa Idris, ranar 14 ga watan Julin shakarar alib 1987 a garin Shagamu dake jihar Ogun a Najeriaya. Iyayen Hafsa Idris "yan asalin Jihar Kano ne dake Najeriya.
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Ummi Ibrahim Zee Zee.
Ummi Ibrahim wacce akafi sani da Ummi Zee Zee na daya daga cikin tsofin Jaruman shirya finafinan Hausa dake Kano, kuma mawakiya.
Read More...
Read More...