Browsing Category
Maganin Hausa
Magungunan Hausa wannan bangare ne da shafin AlummarHausa ta ware don kawo muku igantaccun magunguna ga lafiyar jikinku data iyalan ku, a wannan bangare zaku samu maganin duk wasu cuttutuka da suka shafi ko wanne bangare na jikin dan Adam.
Amfanin Ganyen Plantain Ga Lafiyar Jiki.
Mai fama da ciwon : Zuciya, hawan jini da kuma cutar Prostate cancer ko Prostate enlergment ( Cuta ce wacce take kama mara ko mafitsarar mutum, tayadda za rika yin fitsari da!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yana Da Matukar Amfani Ga Masu Fama Da Ciwon Suga (Diabetics)
Ga abubuwan da za ka samo nan:
1- Kubewa guda 2.2- Cucumber rabi 1/2.3- Lemon tsami rabi 1/2.4-Garin Zogale cokali daya.5- Ruwa kofi daya.
Sai a yayyanka duk abubuwan da na!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Zaku Kawar Da Warin Hammata
Wurin hammata lalura ce da kan damu mutane dayawa musan man Mata a yanayin zafi saboda rashin samun wadatacciyar iska ko kuma kasancewar aikace aikacen cikin gida. Akwai!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Garin Kwallon Dabino
Ku daina jefar da kwallon dabino idan kun cinye dabinon, saboda yana da matukar amfani sosai a lafiyar mu, ga kadan daga cikin abinda akeyi da shi nan:
Ana yin Coffee da!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ganyen Gwanda Wajen Karawa Gashi Laushi
A samo ganyen gwanda mai kyau sosai sai a wanke shi ya fita sosai, sai a zuba ruwa kadan a cikin wata roba sai a mistsike ganyen irin yadda ake mistsike ganyen shuwaka, sai a!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shin Ko Kunsan Tauna Ganyen Zogale Da Kabeji Na Maganin Olsa
Idan mutum ya samo ganyen zogale ya zuge shi kuma ya yayyanka cabbage (kabeji ), sai ya wanke su ya tsaftace su da kyau, sai ya rika taunawa yana hadiye ruwan safe kafin yaci!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Shan Shayin Tafarnuwa Da Lemon Tsami Ga Lafiyar Jiki
Idan ka samo kwayar tafarnuwa 🧄 kamar guda 10 ka bare bawon, kuma ka samo lemon tsami 🍋 guda 6 ka tsaftace shi kuma ka yayyanka shi, sai ka zuba tafarnuwar da kuma lemon tsamin har!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Kanunfari Wajen Gyaran Gashi
Idan mutum yayi amfani da kowanne bangare na wannan hadin, In Sha ALLAHu gashin shi zai kara tsayi, zai cika, zai daina kaikayi, zai rika kyalli kuma yana kara tsayi DA YARDAR!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Bawan Kwakwa Wajen Kashe Guba
Idan mutum yasha guba (poison) a rashin sani sai ayi gaggawar hada masa wannan hadin na bawon kwakwa 🥥, yadda ake hada shi shi ne kamar haka:
Za a samo bawon kwakwar ne sai a!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Ganyen Gwanda Ga Lafiyar Jikin Dan Adam
Masu fama da cutar: Ulcer (gyambon ciki) Hawan jini ( High blood pressure) Maleria da kuma cutar rashin samun isasshen barci ta insomnia ko makamantanta, to ga mafita nan da YARDAR!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...