Browsing Category
Taurari
Takaitaccen Tarihin Jaruma Maryam Yahaya
An haifi jaruma Maryam Yahaya a ranar 17 ga watan Julin shekarar alif 1997 a Goron Dutse dake Jihar Kano.
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Jarumi Yakubu Muhammad.
Yakubu Muhammad na daya daga cikin shahararrun Jaruman Kamfanin shirya fina-finan Hausa dake Kano dakum Kamafanin Shirya fina-finan Turanci dake kudu.
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Jaruma Halima Atete
Halima Yusuf Atete wacce akafi sani da Halima Atete shaharariyar yar wasan Hausa ce kuma mai tsara finafinan, wanda mafiya yawan
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Jaruma Hafsat Idris
An haifi Hafsa Idris, ranar 14 ga watan Julin shakarar alib 1987 a garin Shagamu dake jihar Ogun a Najeriaya. Iyayen Hafsa Idris "yan asalin Jihar Kano ne dake Najeriya.
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Ummi Ibrahim Zee Zee.
Ummi Ibrahim wacce akafi sani da Ummi Zee Zee na daya daga cikin tsofin Jaruman shirya finafinan Hausa dake Kano, kuma mawakiya.
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Jarumi Lawan Ahmad
Lawan Yahaya Ahmad na daya daga cikin Jaruman Masana'antar shirya Fina-finan Hausa dake Kano, kuma yasamu shiga masana'antar ne da taimakon Jarumi Ali Nuhu.
Read More...
Read More...
Tarihin Jaruma Zulaihat Ibrahim Zee Pretty.
An haifi Zulaihat Ibrahim da akafi kira da Zee Pretty a shekarar alib 1997, a Ruba karamar hukumar Dankuwa dake jihar Kebbi a Najeriya.
Read More...
Read More...
Tarihin Jarumar Finafinan Hausa Nafisa Abdullahi
Nafisa Abdurahaman Abdullahi wacce akafi sani da Nafisat Abdullahi wasu kuma su kirata da Nafisat sai wata rana, shaharariyar yan Fim din wasan Hausace
Read More...
Read More...
Tarihin Jarumi Adam A Zango (Usher) Ko (Gwaska).
Adamu Abdullahi Zango wanda akafi sani da Adam A Zango, Usher ko Gwaska shahararran dan wasan Hausa ne a Kamfanin shirya fina-finan Hausa dake Kano,
Read More...
Read More...
Tarihin Saratu Muhammad Gidado (Daso)
Saratu Muhammad Gidado wacce akafi sani da (Daso), shaharariyar yar Wasan Hausa ce, wanda mafiya yawancin fina finanta takanfito ne a mahaifiya.
Read More...
Read More...