Browsing Category
Tarihi Daban
Tarihin Fitaccen Dan Kasar Guinea Grand P.
Moussa Sandiana Kaba wanda aka fi sani da suna Grand P mawaƙin Guinea ne, kuma ɗan wasan kwaikwayo, ɗan siyasa.
An haife shi a ranar 13 ga watan Oktoba, na a shekarar alif 1993 a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kyawawan Sunonin Annabi SAW 11 Ranar Idi
Sallar Idi sallah ce dake zuwa duk shekara gata kuma da tarin lada masu dubbin yawa musan man ace anyita ko gudanar da ita yadda ta hanyar bin sunonin Annabin tsira Sallallahu Alaihi…
Read More...
Read More...
Tarihn Ibrahim Najalli Bban Shirwa Sarkin Baka Na Dawakin Tofa.
An haifi Ibrahim Ahmad da akafi sani da Naallu baban Shirwa a Karamar Hukuma Dawaki Tofa, shi da mahaifinsa Ahamd suna zaune a wani kauye da a ke kira Najallu a cikin Karmar Hukumar…
Read More...
Read More...
YAU TAKE RANAR HAUSA
A yau ne 26 ga watan ogusta 2019 ake bikin ranar harshen Hausa ta duniya, harshen da ya zama na goma sha daya a duniya da aka fi amfani da shi.
Sai dai kuma kash masana na!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
YADDA RIMAYEN ZAZZAU SUKA SAMO ASALIN SUNAYENSU
Zariya tana da wasu rimaye masu tarihi a cikin ganuwar garin. Idan aka ce zariya, ana nufin dukkan garin ciki da waje abin da ya shafi Sabon Gari, da Samaru da Basawa da Wusasa da!-->…
Read More...
Read More...
SUNAYEN HAUSAWA NA GARGAJIYA WANDA AKE AMFANI DASU ADA
Jerin wasu daga cikin sunayen da Hausawan farko ke amfani da su kenan, kafin zuwan addinin musulunci kasar Hausa.Masana tarihi sun bayyana cewa an dauki lokaci mai tsawo kafin Hausawa…
Read More...
Read More...
TARIHIN DR. LADI KWALI TA JIKIN NAIRA #20
WANNAN AHINE CIKAKEN TARIHIN HAJIYA DR. LADI KWALI
An haifi Ladi a wani kauye da ake kira Kwali, wanda a yanzu wannan kauye yana daga yanki a Abuja a!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
TARIHIN JIHAR MARADI TA JAMHURIYAR NIJAR
Muleka kasar Nijar
Jihar Maradi itace cibiyar kasuwanci akasar niger, wacce Allah ya Albarkaceta, masana, malamai, masu kudi, da ma’aikata, sannan kuma tana daya daga cikin!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
TARIHIN JANAR MURTALA MUHAMMAD
Ramat Muhammad An haifi janar Murtala Muhammad aranar 8 gawatan Nuwamba a shekarar 1938 a cikin birnin kano, yayi karatu a kwalejin barewa dake Zariya. A shekarar 1959 ya shiga…
Read More...
Read More...
TAKAITACCEN TARIHIN KALIFANCIN MUHAMMADU BELLO IBN FODIO
Mujaddadi Dan Fodio Matar Usman Bin Fodio ta hudu mai suna Hauwa ko Inna Garka, itace ta haifi Muhammad Bello Bin Fodio. An haifi Muhammad Bello Bin Fodio a shekara ta…
Read More...
Read More...