Tura Tarihi
Bada Gudun Mawarka A wannan Shafin Ta Hanyar Turo Mana Da wani tarihin daka sani kamar Tarihin masarautar garinku, tarihn garinku, kokuma tarihin masu bajinta na akayi a yankinku garin .
Bugu da kari zama ka iya bamu labarin wani garin da banakuba matukar kasanshi.
Zamuyi farin ciki idan karubuta mana wannan tarihi kuma kaima kaga kabada gudun mawarka wajen habaka da kuma adana yaren da kuma tarihin hausa
Kana Iya Tura Mana ta Wannnan Form dake NASA
Ko WhatsApp :- 08021496464
Mungode:
Shafin Alummar Hausa Na Alfahari Da Kai Dan Uwa/Yar Uwa