Browsing Category
Tarihin Jahohi
Tarihin Kasuwar Dawanau
Wannan kasuwa ta Dawanau, kasuwa ce ta ƙasa-da-ƙasa wacce take a garin Kano.
Read More...
Read More...
Tarihin Garin Wudil Kashi Na Daya.
Garin Wudil na ɗaya daga manyan garuruwa a jihar kano kuma gari ne mai ɗauke da tarihi, don haka muka ga dacewar taskance kaɗan daga ɗumbin tarihin wannan gari.
Ance wani!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tarihin Fulani a Kasar Kano
Kasar Hausa ta sami shigar kabilu iri-iri daga nahiyoyin duniya daban-daban, musamman daga wasu manyan daulolin Afirika ta yamma.
Kasancewar Kano tana daya daga cikin manyan!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
TARIHIN MAKAMAN KANO ALH. ABDULLAHI SARKI IBRAHIM
An haifeshi a shekarar 1945. Yayi makarantar horon matakin farko a Wudil da Ungogo, sannan ya matsa zuwa Birnin Kudu Secondary School, Kana daga nan ya wuce zuwa jamiar Ahmadu!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
YADDA AKE GUDANAR DA BIKIN TAKUTAHA A KANO 3
Wannan shine cigaban bikin takutaha a Kano na 3
RIJIYAR TAKU
Rijiyar Taku wata rijiya ce da take tsakiyar unguwar Madabo. Taku kuwa sunan wata mata ne da ta rayu a wannan!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
YADDA AKE GUDANAR DA BIKIN TAKUTAHA A KANO 2
Wannan shine cigaban bikin takutaha a Kano na 2
YADDA AKE GUDANAR DA BIKIN TAKUTAHA
Haqiqa kowane irin al’amari, akwai yadda ake tsara shi kuma a gudanar da shi. Don haka,!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
YADDA AKE GUDANAR DA BIKIN TAKUTAHA A KANO 1
BIKIN TAKUTAHA A KASAR KANO BABI NA DAYA
Daga
Tijjani Shehu
Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya,Jami’ar Bayero, Kano.
GABATARWA
Mazauna Qasar Hausa kamar sauran!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
TAKAITACCEN TARIHIN BIRNIN MAIDUGURI
Tarihin Birnin Maiduguri
GABATARWA: Garin Maiduguri dai ita ce babban birnin jihar Borno dake yankin arewa maso gabas shin Najeria. Maiduguri ita ce birnin da tafi kowane birni!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
TARIHIN BARBUSHE DA TSUNBURBURA
Barbushe, wani shahararren mafarauci ne da masana tarihi suka ce shi ne mutum na farko da ya hada kauyukan a karkashin ikonsa a lokaci guda. Ya kuma kafa shugabancin Kano baki daya.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
TARIHIN GARIN MADA TA GUSAU A JIHAR ZAMFARA
Kafuwar garin Mada ya fito ne ta hannun Muhammadu Sambo wanda makiyayi ne na Fulani daga Ningi a cikin shekarar 1809 wanda ya tashi tare da mabiyansa don nuna goyon bayansu ga…
Read More...
Read More...