Browsing Category
Tarihin Kasar Hausa
Yadda Ake Wankan Jego.
Wankan jego yana ɗaya daga cikin daɗaɗiyar al’adun da Hausawa kan yi, idan mace ta haihu.
Read More...
Read More...
Samuwar Hausa Bakwai Da Banza Bakwai a Kasar Hausa
SU WAYE HAUSA BAKWAI DA BANZA BAKWAI?
A tarihin da yagabata na Bayajidda ya nuna cewa Matan da Bayajiddan ya aura wato Sarauniya Daurama da kuma Gimbiya yar Sarkin Borno da kuma!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tarihin Asalin Fulani da Shigarsu Kasar Hausa
SHIGARSU KASAR HAUSA
Wasu masu tarihi sun nuna wata kungiya ta Fulani sun fito daga kasar Sham wato daya daga cikin kasashen Larabawa har suka zo Futatoro suka shigo kasarnan a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tarihin tashe a ƙasar Hausa
Tashe yana daya daga cikin al'adun Hausawa na asali kuma ana yinsa ne a cikin watan azumin Ramadan.
Shugaban Sashen Harsuna na Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano,!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Furucin Kwaliya A Cikin Hausa Kashi Na Daya
kwalliya furuci ne don bayyana wani tunani ko wani abu ko wani aiki ta hanyar amfani da wasu kalmomi marasa alaqa da abin da suke bayyanawa” (Mctyre, 2002).
Hassan!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
FARKON KAFUWAR MASARAUTUN KASAR HAUSA 2
A wanCen Darasin mungama da na 1 don haka yanzu Zamu dora zuwa na 2
A farko-farkon shekaru na 1900's, a sa'adda kabilar Hausa ke yinkurin kawar da mulkin angizo na fulani,sai turawan…
Read More...
Read More...
FARKON KAFUWAR MASARAUTUN KASAR HAUSA 1
Shekaru biliyan hudu da dubu dari biyar da arba’in ne, masana tarihi suka tabbatar da cewa, sune shekarun wannan duniya da muke ciki. Kamar yadda wani kamfani dake kasar amurka,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
JIGON FADAKARWA DA BAN DARIYA CIKIN WAKOKIN TASHE 2
A Jigon Fadakarwa Da Ban Dariya Cikin Wakokin Tashe 1️⃣ munyi bayanin Jigon Fadakarawa Cikin Wakokin Tashe don haka yanxu zamuyi bayani Akan JIGON BAN-DARIYA A WAKOKIN TASHE
!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
JIGON FADAKARWA DA BAN DARIYA CIKIN WAKOKIN TASHE 1
NAU’O’IN JIGO A WAKOKIN TASHE
Akwai abubuwa da yawa wadanda ake gina jigon wakokin tashe a kansu wadanda suka shafi rayuwar al’umma daban-daban, tun daga zamantakewarsu da!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
TARIHI DA KUMA ASALIN TASHE A KASAR HAUSA
GABATARWA
A wannan takarda, an kudiri aniyar fito da wannan dadaddiyar al’ada ta tashe ta hanyar yin nazari a kan wakokin da suke kunshe a cikinsa. Wakokin cikin tashe!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...