Browsing Category
Lafiya Uwar Jiki
Ciwon Cikin Mai Jego Bayan Haihuwa
Ciwon cikin da wasu matan suke yi bayan haihuwa,ciwo ne da yake matukar takurawa matan dake fama dawannan matsalar.Ciwo ne da yakan takura matuka domin dai wasu matan har suma suke!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Ciki Yake Shiga Mace Da Yadda Za’a Kula Dashi Har Zuwa Matakin Haihuwa
Ma'anar Juna Biyu
A takaice shi ne a samu mace tana dauke da cikin jariri shi ne juna biyu.
Yadda cikin yake shiga shi ne:-
Bayan kwana goma ko makamancin haka bayan da!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Bagaruwar Makka Ga Lafiyar Jikin Dan Adam
Kadan daga cikin amfanin Bagaruwar Makkah su ne kamar haka:
1- Idan aka cire kwallon dabam akayi garinta ana sanya karamin cokali 3 a ruwan zafi kofi daya ana sha hakan yana!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Cin Dabino Ga Lafiyar Jiki
DAGA CIKIN AMFANIN CIN DABINO DA SAFE KAFIN A YI BREAKFAST
1-Yana warware matsalar fitar fitsari cikin ikon Allah.
2- Yana tsaftace Hanta kuma ya wanke Qoda.
3- Yana da amfani!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Alamomin Kambun Baka Da Kuma Hassada A Jikin Mutum Da Yadda Za’a Nemi Kariya.
1- Jin zafin jiki mai tsanani.
2- Mutum yaji ya rabu da yin ibada (Alhalin kuma a baya ba haka yake ba) kamar yin sallah akan lokaci, Karatun alqur'ani, Azkaar da sauran ibadu!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Lemun Tsami guda 6 Da Yakamata Kowacce Mace Ta Sani
Dukanmu mukan yi amfani da lemo sau da yawa, amma yawancin mu ba ma san ainihin Amfanin sa ba musanman ga mata. Ana iya amfani da lemon tsami a kicin, amma ba iya nan amfanin sa ke!-->…
Read More...
Read More...
Gurbacewar iska Na Iya Yin Illa Ga Mata Fiye Da Maza
Gurbacewar iska na iya yin illa ga mata fiye da maza
Numfashin hayakin dizal na iya zama mafi lahani ga mata fiye da maza, sabon ƙaramin binciken Kanada.
"Mun riga mun san!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Muhimmancin Cin Ruman Ga Lafiyar Jikin Dan Adam
Ruman yana cikin tsirrai masu matukar amfani a duniya wadanda masana sukay bincike a kansa.
Tun shekaru dubunnai da suka wuce ake amfani da Ruman a matsayin Magani a kasashen!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Muhimmancin Cin Inibi Ga Lafiyar Jiki
Inibi wani dan itace ne mai matuƙar daɗin gaske mafi akasari Inibi yafi fitowa a ƙasashe kamar su Saudi Arabia da kuma wani ɓangare na Afirka kamar su Nijar.
Sautari mukan ci Inibi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Muhimmancin Cin Gyada Ga Lafiyar Jikin Dan Adam
Da yawa daga cikin mutane ba su da masaniya kan amfanin da gyada ke yi a jikin mutum, Wasu mutane sun cewa cin gyada danya, dafaffe ko kuma soyayya na kara kiba a jiki sannan yana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...