Browsing Category
Fadakarwa
Wasu Alamomin Kambun Baka Ga Yara.
ALAMUN TASIRIN KAMBUN-BAKA GA YARA
1- Yawaita yin kuka cikin dare akai-akai ba tare da wani dalili ba.
2- Aji jikin yaro yarika yin zafi.
3- Rashin nauyin jiki.
4- Rashin!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wasu Daga Cikin Dalilin Da Ka Iya Sanya Ayiwa Mutum Hassada Da Kambun Baka.
Wasu daga cikin dalilan da suke iya sabbaba Hassada da Kambun baka saurin kamawa da yin tasiri a jikin mutune su ne kamar haka:
Son bayyanawa mutane ni'imar da mutum yake ciki.!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shin Ko Kinsan Bayyana Kwaliya Kan Gayyato Shedanin Aljani Su Shiga Jikinki
BAYYANA KWALLIYARKI GA KOWA YANA GAYYATO SHEDANIN AlJANI SHIGA JIKINKI
"Bayyana kyau da kwalliyar mace ko namiji da yadda suke barin jikinsu ko tsiraicinsu a waje, suna iya!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Tamanin Da Tara (89)
Malama tana kammala bayanin nan ne sai matar tayi godiya matuka da gaske sai takara tambayar malamar tana cewa: Shin Malama iya wadan nan ma kadai sun wadatar ko akwai wasu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An Koya Min Darasi {02} Labarin Wata Budurawa.
AN KOYA MIN DARASI {02}
Tace….
Budurwa ce ni, an kawo min kudin aure har an sa min rana, har yarage sati biyu masu zuwa ne Aure na. Ina son shi matuka kuma shi ma haka, mun!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Tamanin Da Takwas (88) Addu’oin Da Ya Kamata A Karantawa Yara.
Malama taci gaba da cewa: Kuma Annabi Sallallahu alaihi Wasallama ya koyar da mu Addu'o'in da za mu rika karantawa tare da iyalanmu domin nema da samun kariyar ALLAH daga dukkanin…
Read More...
Read More...
An Koya Min Darasi {01} Labarin Wata Matar Aure Da Shaidan Ya Kaita Ya Baro.
AN KOYA MIN DARASI {01}
Tace…:
Muna zaman lafiya da shi da yan uwansa gaba dayanmu, babu abinda ya rage ni da shi daga ci, sha, sutura da wadataccen muhalli, yana matukar!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Tamanin Da Bakwai (87)
"Ku rika nemarwa kanku da iyalanku kariya daga sharrin halittun Allah ta hanyar da Shari'ar Muslunci ta amince da shi, matukar kuna son Allah ya jibinci lamurranku."
Sai matar!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Tamanin Da Shida (86)
Ummu Bareerah tace: Wato Ummu Labeeba ina ji fa shiyasa a yanzu yawancin cututtukan da yara ke fama da su wadanda ake rasa gano ainihin abinda ke damunsu din nan, anya ba sa da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Tamanin Da Biyar
Mutane da sauran malamai duk suka dawo aka fara kintse-kintsen ci gaba da Muhadar, su Labeeba kuma a gefe daya suna ta jiran iyayensu har yanzu basu shigo ba ga shi kuma za a!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...