Browsing Category
Litattafan Hausa
Sanadin So ( Kashi na 3 Hausa Novel )
SANADIN SO KASHI NA UKU
Daga wayar nayi tare da yin sallama, aka amsa daga daya bangaren. Samari kai ne saurayin Fateema ko? Aka tambayeni. Kafin amsa maka tambayarka, zan so sanin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sanadin So ( Kashi na 2 Hausa Novel )
SANADIN SO KASHI NA BIYU
DA YAMMACI.. Yau ma kamar kullum bayan mun gama gaisawa da fateema a WhatsApp sai take cewa dani. In tambayeka mana. Ina jinki. kana da aure?.
Na!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sanadin So (Kashi na 1 Hausa Novel)
Karar shigowan sakon Whatsapp a wayata ne ya farkar dani daga baccin da ya fara daukata a kan keken dinkina. Kamar ba zan duba wayar ba, saboda idan da sabo na saba. kulli yaumin…
Read More...
Read More...
Aisha Talba (Kashi na 6 Hausa Novel)
AISHA TALBA (Kashi Na Shida)
Nan da nan ta durkusa tana mai bani hakuri akan abinda yafaru abaya nayima ne cikin wasa ban dauka abin zai 6ata maka rai ba kuma nayi dawani nupi!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Aisha Talba (Kashi na 5 Hausa Novel)
Bayan salma ta fita kai gida amota tabarni agida zaune cikin bakin ciki ashe ita salma kai tsaye ta nufi gidansu Aisha domin maidamata da martanin abin da tamun, dazuwarta gidan su…
Read More...
Read More...
Aisha Talba (Kashi na 4 Hausa Novel)
Tunda nashiga daki kaina ya hau saraman domin kuwa tun daga faruwan wannan abun naji jikina ba dadi, dakyar natashi nashiga bandaki nayi wanka hade dayin alwala nazo nayi sallar Azafar…
Read More...
Read More...
Aisha Talba (Kashi na 3 Hausa Novel)
Cikin 6acin rai najuya nakai hannuna zan bude marfin mota Sameer yayi saurin kai hannunsa ga marfin motar ya zageta nashiga na zauna mutanan nawa kowa yashiga motar daya tuko a 70 muka…
Read More...
Read More...
Aisha Talba (Kashi na 2 Hausa Novel)
Ba muyi minti bakwai da zuwa ba sai ganin wasu motoci mukayi Morano Guda bakwai bakake sunshigo cikin wannan makaranta kallon motocin nan kawai nakeyi har saida sukayi parking daga can…
Read More...
Read More...
Aisha Talba Kashi Na Daya (1) (Hausa Novel)
Sunana Abdulrazaq Ahmad ( KUDANCY ), kuma a yanzu Shekaruna ashirin zuwa sama abisa al'ada dole ne a rayuwa mutun sayya fuskanta wata 'yar chakwakiya, kamar dai yadda arayuwata na…
Read More...
Read More...
Hirar Masoya
HIRAR MASOYA❤Sír Ab Kudancy II : Amincin Allah madaukaki me yin yadda yaso ya tabbata agareki yake wannan gimbiya me Amsa suna MAI MATSAYI NA DAYA ARUHINA
Khaleesaart : Amin my!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...