Browsing Category
Maluman Mu
Tarihin Sheikh Muhammad Nuru Khalid
Sheikh Muhammad Nuru Khalid babban malamin addinin Musulunci na Sunni (IZALA) a Najeriya, Babban Limamin Masallacin Juma'a na Apo Legislative Quarters a Babban Birnin Tarayya. Shi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Takaitaccen tarihin Shaick Abdulwahab Abdullah.
Shaick Abdulwahab Abdullah, An haife shi ranar 28 ga watan Agusta na shekarar Alif 1953, wanda yay dai dai da Juma'a 17 ga watan Zul-Hijjah shekara ta 1373 Miladiyya, a ƙasar!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Sheick Malam Auwal Muhammad Albani Zaria
HAIHUWARSA
Sheik malam Muhammad Auwal Albani zaria an Haifeshi a watan (Rabi'u sani shekarata 1379) daidai da 27-September 1960) A cikin unguwar muciya dake cikin zaria, Kaduna!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Sheik Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu
An haifi Dr. Muhammad Sani umar Rijiyar Lemo a ranar 1 ga watan Juli na shekarar alib 1970, a birnin Makka na kasar Saudi Arebiya.
Read More...
Read More...
Takaitacchen Tarihin Sheikh Kabeer Haruna Gombe.
An haifi Sheik Muhammad Kabiru Haruna Gombe, a garin Kuri a karamar hukumar Yamaltu Deba, a jihar Gombe.Sheik yayi makarantar firamare a garin Gombe, a wata islamiyya ta Izala anan…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Dr. Isah Ali Ibrahim Pantami.
An haifi Dakta Isa Ali Ibrahim Pantami a ranar 20 ga watan Oktobar 1972 a garin Pantami dake Gombe a Najeriya. Yayi karatunsa na primary da secondary duk a Gombe.
Read More...
Read More...