Garzali Miko na daya daga cikin shahararrun mawakan kamfanin shirya finafinai dake Kano wato Kannywood, yanada kwarewa sosai wajen rera wakokin masu shiga zukatan mutane.
An haifi Garzali a watan Satumba na Shakarar alib 1993 a garin Kano. Yayi Karatunsa na Primary a Gyadi Gyadi Special Primary School, Daga nan ya wuce Makarantar Secondary Ta Horizon a cikin Birnin Kano, inda yafita da sakamako mai kyau.
Bayan kammala karatun sa na sakandare Jarumin ya fara karatun gaba da sakandare inda ya fita da takardar shaidar Digiri.

Garzali ya fara ne tun daga ƙarmin mataki har zuwa babban, kamar yadda yace a shirarsa zamansa Jarumi mafarkinsa ne yazama gaske, kasancewar tun yana ƙarami yake sha’awar zama jarumi.
Jarumin yasamu farin jininsa ne yayin fitawa a wani fim mai suna “Gamu Nan Dai” fim ɗin daya ɗaukaka shi a masana’antar kannywood ta hanyar Jarumi Ali Nuhu.
inasan shiga harkar film
ina neman taimako yanuwa