Rashin Alhaki

RASHIN ALHAKIN MU GAME DA WASU TSARE-TSARE A SHAFIN ALUMMARHAUSA

Duk wani mamba namu na AlummarHausa Yana da alhaki ne kawai ga duk abin da yasanya kota sanya kama daga Rubutun darasi, hoto, waka ko kuma bidiyo, a wannan shafi namu na Alummarhausa.

Muna sabunta abubuwanmu dake cikin wannan shafi akai-akai wanda suka kama daga :

  • Tarihin Kasar Hausa,
  • Tarihin Magabata,
  • Tarihin Masarautun Mu,
  • Magungunan Kasar Hausa da dai sauransu

Muna sabunta abubuwanmu dake cikin wannan shafi akai-akai wanda suka kama daga :Tarihin Kasar Hausa, Tarihin Magabata, Tarihin Masarautun Mu, Magungunan Kasar Hausa da dai sauransu

Duk wasu abubuwa dake cikin wannan shafi mune mukayi kayan mu kokuma muka siya daga gurin masu shi tare koba tare da lasisi ba.

Yayin da wasu kuma daga wani tushen muka samosu, kamar su Injin Bincike, kokuma abubuwan da mambobi da Maziyarta shafin suka saka ko kuma suka Rubuta.

SANARWA TA MUSANMAN

Don haka muke sanar da duk wani mutum da yaga wani abu nasa da aka sanya a wannan shafi, kuma yake bukatar mu cireshi ko mu meye gurbinsa da wani ko kuma mu boyeshi baki daya, sai yayi mana magana ta hanyoyin da zamu bayar a kasa.

Muna mika godiyarmu ga ilahirin Hausawa da kuma Kasar Hausa baki daya, Allah yakuma daga Hausa da Hausawa.

Tuntuba

WhatsApp:08021496464 Imel: admin@alummarhausa.com.ng

Translate »