Tarihin Mawaki Nomii Gee A Takaice

0 2,992

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Aminu abba Ummar da akafi sani da Nomiis gee an haifeshi a garin Kano yayi karatunsa na firamari da sakandire duka a garin na Kano sanan yayi digiri a harkar jarida mass communication a Jami’ar Bayero dake Kano.

Nomiis Gee mawakin Hausa ne na Hip-Hop, mai rubuta waka gami da harkar duk wasu entertainment sannan yana aiki a gidan talabijin na Arewa 24 amatsayin ,ai gudanarwa.

Aminu Abba ya fara wakokinsa tuna yana dab da gama sakandire school, ya  fara da wakar sa ta farko mai suna DEPLOYED IN MY MIND.

Nomiis Gee ya shaidawa manema labarai shit un yana karami yake aiki tukuru don neman na kansa, kadan daga cikin sana’o’in da yayi sun hadar da kwandastan Mota, aikin gidan mai, kamun kifi dai dai sauran sana’o’i.  

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »