Takaitaccen Tarihin Sheikh Abduahi Bala Lau

0 1,888

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sheikh Abduahi Bala Lau, wanda aka fi kira da Sheikh Bala lau, malamin addinin Musulunci ne kuma mai wa’azi. Shi ne Shugaban Jama’atu Izalatul Bidi’ah wa Ikamatus Sunnah na kasa,  tun watan a Disambar 2011.

Balalau haifaffen jihar Taraba ne. A shekarar 2020 wata mujalla a Najeriya ta bayyana cewa shugaban Izala ya rasu wato Sheikh Abubakar Ikara­­­.

Bala Lau shine shugaban kungiyar Jama’atul Izalatul Bid’ah Wa Iqamatul Sunnah (JIBWIS) na kasa Nigeria. Ya zama Jami’in Hulda da Jama’a  wato (P.R.O) na kungiyar, tun yana dan shekara 19, a jiharsa ta Taraba. An nada shi babban limamin masallacin Juma’a na Daubeli na Yola ta Arewa.

Bayan wannan sheikh Bala Lau, ya zama memba na kwamitin zartarwa na JIBWIS na kasa, ajin wa’azi na kasa da kuma kwamitin kaddamar da shugaba. Bala Lau ya zama Mataimakin Shugaban na kasa bayan rasuwar Sheikh Abubakar Ikara.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »