Browsing Category
Maganin Hausa
Magungunan Hausa wannan bangare ne da shafin AlummarHausa ta ware don kawo muku igantaccun magunguna ga lafiyar jikinku data iyalan ku, a wannan bangare zaku samu maganin duk wasu cuttutuka da suka shafi ko wanne bangare na jikin dan Adam.
Amfani Da Fitsarin Rakumi Don Magance Cututtuka a Jikin Dan Adam
Akwai hujjoji da dama na kimiyya a da kuma na yanzu cewa fitsarin Rakumi yana da amfani wajen magance wasu cututtuka dake jikin dan adam.
Ibnu Seena yace mafi alfanun!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Ganyen Shuwaka Ga Lafiyar Jiki.
Amfanin Ganyen Shuwaka, ganye ne mai daci mai kuma matuƙar magani ga lafiyar jikin ɗan adam wadda akan iya kiranta da turanci Bitter Leaf sai kuma sunanta na kimiya wato vernonia!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
TASIRIN HABBATUS-SAUDA GA LAFIYAR JIKIN DAN ADAM
1. KARIN MAHAIFA.
Abinda za ki yi anan shi ne ki samu man Habbatus-Sauda da zuma za ki hada awajen guda dai-dai yawan su ya zamo daya, sai ki zuba su a mazubi daya, za ki sha!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
INGATTACCEN MAGANI MATSI
Alummar Hausa na Jingina da dukkan ilahitihin masoyanta musamman masu bibiyan shafinta,
Bayan sakonni, kira, da Comment na mutane akan Sunaso a kawo masu Ingattacen Maginin Budewar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Muhimman Abincin Da Yaro Ya Kamata Yaci Don Kara Kaifin Basira
Abincin dake kara kaifin basira A al'adance musamman a kasashen mu na Hausa bamu cika baiwa yara abincin dake kara kaifin basira da fahimta ba. Asali irin abincin da muke yawan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Muhimmancin Shan Ruwan Kwakwa Ga Lafiyar Jiki
Ruwan kwakwa ana iya shansa kuma ana iya zubashi asaman kai a cuda ilahirin kan, yanada amfani dayawa zamu kawo su nan gaba.
Read More...
Read More...
Hanya Ta Biyu Wajen Jinkirin Kawowa Yayin Jimai
A baya munyi muku bayanin yadda Za'a samu jinkirin kawowa yayin saduwa sai muka ga yadace mukuma kawo muku wata hanyar. Domin magance saurin kawowa ga maza yayin saduwa da iyalansu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
AMFANIN KARAS A JIKIN DAN’ADAM DA MAGUNGUNAN DA YAKEYI
karas na daya daga cikin kayan lambu wadanda muke amfani dasu wani zubun muci har musanya a abincin, saidai wasu basu san mainene mahimmancin sa ba,ALUMMAR HAUSA munyi maku bincike!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Zaku Mayar da Leɓanku Zuwa Kalar Ruwan Hoda (Pink Color).
Sauda dama mata da kuma wasu mazan kan so ganin leɓanku yazama ruwan hoda domin yakan ƙara fito da darajar kywunsu koda kuwa namiji ne.
Wannan dalilin yasan zakaga wasu!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Muhimmancin Sanya Tafarnuwa a Ƙasan Filo Yayin Bacci
Tafarnuwa na ɗaya daga cikin abubuwan dake da matuƙar muhimmanci ga lafiyar jikin dan adam. Wajen magance cututtuka iri daban dabam.
Don haka a wannan rubutu zaku samu!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...