Browsing Category
Maganin Hausa
Magungunan Hausa wannan bangare ne da shafin AlummarHausa ta ware don kawo muku igantaccun magunguna ga lafiyar jikinku data iyalan ku, a wannan bangare zaku samu maganin duk wasu cuttutuka da suka shafi ko wanne bangare na jikin dan Adam.
AMFANIN KARAS A JIKIN DAN’ADAM DA MAGUNGUNAN DA YAKEYI
karas na daya daga cikin kayan lambu wadanda muke amfani dasu wani zubun muci har musanya a abincin, saidai wasu basu san mainene mahimmancin sa ba,ALUMMAR HAUSA munyi maku bincike!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Zaku Mayar da Leɓanku Zuwa Kalar Ruwan Hoda (Pink Color).
Sauda dama mata da kuma wasu mazan kan so ganin leɓanku yazama ruwan hoda domin yakan ƙara fito da darajar kywunsu koda kuwa namiji ne.
Wannan dalilin yasan zakaga wasu!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Muhimmancin Sanya Tafarnuwa a Ƙasan Filo Yayin Bacci
Tafarnuwa na ɗaya daga cikin abubuwan dake da matuƙar muhimmanci ga lafiyar jikin dan adam. Wajen magance cututtuka iri daban dabam.
Don haka a wannan rubutu zaku samu!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Zaayi Maganin Asiri Ko Jifa Ga Jikin Dan Adam
Maganin asiri wannan hadi ba iya maganin asiri ko sammu kwai yake ba yana maganin cutar da aka k kasa gane ta kwata kwata insha Allah.
Sauda dama a wannan zamani hassada da!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Za’a yi Maganin Zazzabin Maleriya.
Zazzabin maleriya cuta ce wacce mafi akasari tafi addabar ƴan Afrika, kasancewar rashin gyara magudan ruwa, mahalli da kuma barin ƙazanta ko Datti a ko ina, wanda hakan!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Sansami Ga Lafiyar Jikin Dan Adam
Amfanin samsami ga dan adam nada yawa amma ga kaɗan daga cikin amfanin sa.
Don Magance fitsarin jini wato Tsargiya.A samu saiwar Sansami da ganyensa da kuma sassaƙensa, sai a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Gamba Wajen Ga Lafiyar Jikin Dan Adam.
Mafi yawan mutane sun fi sanin amfanin Gamba wajen, a yi alkalami da shi, don rubutun allo. To amma Gamba na da sauran amfani wajen kyautata lafiyar jikin dan adam.
Ga Wasu!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Sabara Wajen Kara Lafiyar Jikin Dan Adam.
Sabara da Turanci ana kiranta 'Guiera senegalensis' amma an fi saninta da 'Moshi medicine'.
Sabara tana fitowa da kanta, ba tare da an shukata ba a guraren yashi da cikin!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin sassaken Bishiyar Dirimi Ga Lafiyar Jiki.
Bishiyar Dirimi bishiya ce da ake samun ta kusan a ko ina cikin faɗin Najeriya wanda wasu da dama sun san muhimmancin ta wasu kuma basu sani ba musanman a wannan zamani da muke!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Zaa Magance Ciwon Hanta.
Ciwon hanta rashin lafiya ce da kaco kan dinta hanta ne take illatarwa, ta kan lalata hantar dan adam, zamu kawo maganin Ciwon Hanta.
Read More...
Read More...