INGATTACCEN MAGANI MATSI

0 1,920

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Alummar Hausa na Jingina da dukkan ilahitihin masoyanta musamman masu bibiyan shafinta,

Bayan sakonni, kira, da Comment na mutane akan Sunaso a kawo masu Ingattacen Maginin Budewar fargi (matsi) Hakan yasa wannan kafa tamu mai albarka ta alummar hausa mukai bincike akan wannan matsala, wannan hadin kuwa koda ace mace ta taba saduwa da namiji ne ko ta haihu idan ta tai amfani da wannan hadi to hakika zaiyi matse mata fargi wanda data dawo tamkat wata budurwa.


     ABUBUWAN DA ZA'A NEMA SUNE

•kwallon bagaruwa guda 7
• Alimun

Idan ansami wadannan abubuwa za’a hadasu a tafasa su A rinkayin tsarki da ruwan,
Amma da zafinsa akeso a rinka yi koda a flask ne za’a iya sawa idan za’ai tsarkin sai a tsiyaya,

Mungode fatan allah ya bada Sa,a

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »