Browsing Category
Maganin Hausa
Magungunan Hausa wannan bangare ne da shafin AlummarHausa ta ware don kawo muku igantaccun magunguna ga lafiyar jikinku data iyalan ku, a wannan bangare zaku samu maganin duk wasu cuttutuka da suka shafi ko wanne bangare na jikin dan Adam.
Amfanin Sabara Wajen Kara Lafiyar Jikin Dan Adam.
Sabara da Turanci ana kiranta 'Guiera senegalensis' amma an fi saninta da 'Moshi medicine'.
Sabara tana fitowa da kanta, ba tare da an shukata ba a guraren yashi da cikin!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin sassaken Bishiyar Dirimi Ga Lafiyar Jiki.
Bishiyar Dirimi bishiya ce da ake samun ta kusan a ko ina cikin faɗin Najeriya wanda wasu da dama sun san muhimmancin ta wasu kuma basu sani ba musanman a wannan zamani da muke!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Zaa Magance Ciwon Hanta.
Ciwon hanta rashin lafiya ce da kaco kan dinta hanta ne take illatarwa, ta kan lalata hantar dan adam, zamu kawo maganin Ciwon Hanta.
Read More...
Read More...
Amfanin Tumatur Da Kabewa Ga Lafiyar Jikin Dan Adam
Hakanan shan Jan Tumatur guda uku kullum da safe zai amfani sosai ga mutumin dake fama da ciwon Sikila (sickle cell anemia)
Read More...
Read More...
Yadda Zaa Magance Cututtuka Dake Jikin Dan Adam Ta Hanyar Amfani Da Suratul Fatiha.
Fatiha Surace Mai Girman Matsayi da'a keyi Mata Kinaya ko kirari da Uwar Alƙ ur'ani, Ana yi Mata Laƙabi da Surar Budi,
Read More...
Read More...
Amfanin Tsamiya ga Lafiyar Jikin Dan Adam.
Tsamiya dai dan wani itace ne da take da matukar tsamin gaske, Tsamiya dai akan samunta a wurare dayawa cikin fadin duniyar nan.
Read More...
Read More...
Hanyoyin Da Zaku bi Wajen Rage Tumbi Kashi Na Biyu.
Wannan hanya da muka sake kawo muku ta rage Tumbi kashi na Biyu, Hanyace ta Amfani da Kokumba wajen rage Tumbin cikin yan kwanki kalilan insha Allahu.
Read More...
Read More...
Hanyoyin da Zaa bi Wajen Rage Kiba Kashi na Biyu.
Mun sanya hanyoyi kala-kala da yan uwa zasubi su rage kiba a wannan shafi namu na AlummarHausa,
Read More...
Read More...
Yadda Zaayi Maganin Kunan Wuta Ko Wanne Iri.
Sauda yawa konuwar wuta kan faru da mutum magani kuma yayi tayi masa wahala, har ciwon ya kai ga wani yanayi.
Read More...
Read More...
Hanya Ta Biyu Wajen Kawar Da Kurajen Fuska ko Tabo a jiki.
Fuska ko Jiki kan bushe ne saka makon fitar wannan kuraje, haka zalika idan tabo ne jikin mutum kan kode wani wurin baki wani wurin fari.
Read More...
Read More...
