Browsing Category
Maganin Hausa
Magungunan Hausa wannan bangare ne da shafin AlummarHausa ta ware don kawo muku igantaccun magunguna ga lafiyar jikinku data iyalan ku, a wannan bangare zaku samu maganin duk wasu cuttutuka da suka shafi ko wanne bangare na jikin dan Adam.
AMFANIN KITSEN RAQUMI GA DAN ADAM
KITSEN RAQUMI WATO شھم الإبل
Shi dai Rakumi wata halitta ce ta ubangiji mai albarka domin albarkar da ubangiji madaukakin sarki yayi mashi yasa idan ya kasance yana tafiya!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
YADDA AKE AMFANI DA LEMON TSAMI WAJEN MAGANCE ASIRI KO SIHIRI
Nasan cewa mutane da yawa sun san amfanin lemon Tsami kuma suna sonsa kuma suna amfani dashi. Wasu kuwa basu sonsa kasancewar shi abune mai tsamin gasake.
Hakan tasa wasu kan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
MAGUNGUNAN DA DINYA BAKA KANYI A JIKIN DAN ADAM
Na san mai karatu ya san abinda ake kira DINYA, wani irin yayan itace da yanzu sai a kauye a kan same shi.
Muna yara mun sha dinya kusan a kullun muka je jeji.
Amma ko!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
MAGANIN TAFANNUWA GA LAFIYAR DAN ADAM
YADDA TAFANNUWA KE AMFANI A JIKIN DAN ADAM
Tafannuwa nasan cewa kashi 99 cikin Dari na wannan alummar da take wannan zamani tasan Tafannuwa, saidai kawai bakowa yasan amfaninta taba…
Read More...
Read More...
AMFANIN BADO GA LAFIYAR JIKIN DAN ADAM
YADDA DAN ADAM ZAI SARRAFA BADO DON AMFANIN KANSA DANA IYLINSA
Sautari wasu sukanga BADO kamar wani abin banza wasu kuma sukance Ana cinsa ne kawai saboda yinwa, kuma!-->!-->…
Read More...
Read More...
AMFANIN KABEJI GA LAFIYAR DAN ADAM
AMFANIN KABEJI GA LAFIYAR JIKIN DAN ADAM
Nasan cewa Mai karatu ya Riga yasan kabeji basai nayi wani bayani akan menen kabeji ba kasancewar mafiya yawan Hausawa suna amfani dashi a…
Read More...
Read More...
MUHIMMANCIN GAWAYI GA DAN ADAM
Gawayi na daya daga cikin abubuwan da mutane ke dauka abin banza a gida.
Ana dauka da muhimmaci ne kawai lokacin da bukatarsa ta taso.
Amma kuma, matukar kana neman taimako na…
Read More...
Read More...
