Browsing Category
Maganin Hausa
Magungunan Hausa wannan bangare ne da shafin AlummarHausa ta ware don kawo muku igantaccun magunguna ga lafiyar jikinku data iyalan ku, a wannan bangare zaku samu maganin duk wasu cuttutuka da suka shafi ko wanne bangare na jikin dan Adam.
Amfanin Aloe Vera Don Magance Cutar Olsa
Aloe Vera wata shuka ce da ke ɗauke da wasu muhimman magunguna, haka kuma anyi ittifaƙi cewa ruwan Aloe Vera nada daraja sosai a kowanne yanki cikin ƙasashen duniya.
Cikin amfanin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Ganyen Lansir Ga Lafiyar Jiki
Lansir daya ne daga cikin ganyayyakin da wasu da yawa ke amfani da shi a fannoni da dama, musamman ma a tafasa shi a rika sha kamar Tea, ko a yayyanka ganyen a sanya a abinci arika ci!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Ruwan Kanzo Ga Lafiyar Jiki.
Ko shakka babu ruwan kanzo maganine, musamman ruwa kanzon tuwon gero ko na dawa da suka kwana a cikin tukunya suna jiqa wannan sabon maganine ga duk mutum dan shekara talatin zuwa!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Ganyen Gwaba Ga Lafiyar Jiki
Da yawa daga cikinmu suna cin Gwaba amma suna barin ganyen ba tare da tunanin amfanin lafiyar da ganyen ke da shi ba. Ganyen Gwaba ya ƙunshi manyan sinadarai kamar su Bitamin A da C,!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Furen Ayaba Ga Lafiyar Jikin Dan Adam
Furen Ayaba nada matukar muhimmanci ga lafiyar jiki kasancewar yana dauke da sinadarai masu tarin yawa kamar su Calcium, Potassium, iron, Phosphorus, Vitamin B, Vitamin B6 da!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Bishiyar Tunfafiya Ga Lafiyar Jikin Dan Adam.
Ita dai bishiyar Tunfafiya, mutanen da suka gabata a shekarun baya su suka fi amfani da ita wajen maganin wasu cutuka dake damun su a wannan lokacin.
Sai dai kuma a cikin wannan!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Zaa Magance Cutar Shawara Da Typhoid
Cutar shawara cuta ce wacce kusan dukkan mutanan wannan zamani ana dauke da ita, cut ace wacce idan tayi yawa a jikin mutun take haifar da cutar Taifod (Typhoid), wanda a halin yanzu!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Za’a Magance Ƙarancin Ruwan Mani Namiji Ko Mace.
Kamar Yadda wasu ke kokawa akan rashin samun ishshen ruwan Mani a tattare dasu wanda wanannan matsalar tana addabar mutane mata da kuma maza.
Don haka muka binciko muku!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Muhimman Amfanin Tafarnuwa Ga Lafiyar Jiki.
Tafarnuwa tana daga cikin tsirrai mafiya amfani waɗanda duniya ta dade tana amfana dasu wajen magance cututtuka da dama dake addabar ɗan Adam.
Ga wasu kadan daga cikin fa'idodin da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Man Zaitun Ga Lafiya
Kurajen Kazuwa.
Ga duk wanda yake da kurajen kazuwa ko wasu kuraje ko miki,ya samu ganyen zaitun ya kirbashi ya hada da garin habbatussauda yarika shafawa a Wajen har ya warke.
!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...