Browsing Category
Maganin Hausa
Magungunan Hausa wannan bangare ne da shafin AlummarHausa ta ware don kawo muku igantaccun magunguna ga lafiyar jikinku data iyalan ku, a wannan bangare zaku samu maganin duk wasu cuttutuka da suka shafi ko wanne bangare na jikin dan Adam.
Yadda Za’a Kawar Da Kaba (Hernia)
Duk wanda Kaba ta takura masa kuma yana son rabuwa da ita, to ga mafita nan da yardar ALLAH, Zai samo bishiyar Banana/Plantain wacce aka yanketa. Ma'ana asalin jikin bishiyar!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Ciyawar Nonon Kurciya Ga Masu Fama Da Matsalolin Fata
Duk mai fama da wasu matsalolin fata Kamar haka:
1- Kurajen fata.2- Kazuwa3- Kyasfi4- Kurajen fuska5- Matsalar man shafawa ko sabulun wanka.6- Skin infection.
Da sauran!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Ciyawar Nonon Kurciya Ga Masu Fama Da Matsalolin Fata.
Duk mai fama da wasu matsalolin fata Kamar haka:
1- Kurajen fata.2- Kazuwa3- Kyasfi4- Kurajen fuska5- Matsalar man shafawa ko sabulun wanka.6- Skin infection.
Da sauran wasu!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Dafa Da Shan Bawon Abarba Da Ganyen Darbejiya Ga Lafiya.
Idan har yaranku na fama da Malaria kuma ana ta basu maganin malaria amma har yanzu shiru babu wani sauki ko sauyin da ake gani a jikin yaran game da Malaria din.
Tabbas duk!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Za Ka Magance Matsalar Kaushin Kafa Da Man Wanke Baki (Maclean)
Idan har kafarka tana yin kaushi ko tauri ba ta yin laushi/taushi musamman ma a irin wannan yanayi na sanyi da ake ciki, to ga mafita nan da yardar Allah.
Abubuwna da za ka samo!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Bawon Abarba Ga Lafiyar Jiki.
Daga yanzu mu daina zubar da bawon ABARBA saboda yana da matukar amfani game da lafiyarmu fiye da yadda muke tunani. Ga kadan daga cikin aikinsa nan:
1- Yana daidaita matsalar!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Ganyen Plantain Ga Lafiyar Jiki.
Mai fama da ciwon : Zuciya, hawan jini da kuma cutar Prostate cancer ko Prostate enlergment ( Cuta ce wacce take kama mara ko mafitsarar mutum, tayadda za rika yin fitsari da!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yana Da Matukar Amfani Ga Masu Fama Da Ciwon Suga (Diabetics)
Ga abubuwan da za ka samo nan:
1- Kubewa guda 2.2- Cucumber rabi 1/2.3- Lemon tsami rabi 1/2.4-Garin Zogale cokali daya.5- Ruwa kofi daya.
Sai a yayyanka duk abubuwan da na!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Zaku Kawar Da Warin Hammata
Wurin hammata lalura ce da kan damu mutane dayawa musan man Mata a yanayin zafi saboda rashin samun wadatacciyar iska ko kuma kasancewar aikace aikacen cikin gida. Akwai!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Garin Kwallon Dabino
Ku daina jefar da kwallon dabino idan kun cinye dabinon, saboda yana da matukar amfani sosai a lafiyar mu, ga kadan daga cikin abinda akeyi da shi nan:
Ana yin Coffee da!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
