Browsing Category
Maganin Hausa
Magungunan Hausa wannan bangare ne da shafin AlummarHausa ta ware don kawo muku igantaccun magunguna ga lafiyar jikinku data iyalan ku, a wannan bangare zaku samu maganin duk wasu cuttutuka da suka shafi ko wanne bangare na jikin dan Adam.
Alamomin Kambun Baka Da Kuma Hassada A Jikin Mutum Da Yadda Za’a Nemi Kariya.
1- Jin zafin jiki mai tsanani.
2- Mutum yaji ya rabu da yin ibada (Alhalin kuma a baya ba haka yake ba) kamar yin sallah akan lokaci, Karatun alqur'ani, Azkaar da sauran ibadu!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Lemun Tsami guda 6 Da Yakamata Kowacce Mace Ta Sani
Dukanmu mukan yi amfani da lemo sau da yawa, amma yawancin mu ba ma san ainihin Amfanin sa ba musanman ga mata. Ana iya amfani da lemon tsami a kicin, amma ba iya nan amfanin sa ke!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Ganyen Kubewa / Kabushe Ga Lafiyar Jiki.
Ba wai iya Kabewar ce kadai abin amfani ba, hatta ganyenta ma yana da matukar amfani ga lafiyar mu kwarai da gaske. Sauran Kabilun kasar nan da ma na wasu kasashen Africa sun dade!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gurbacewar iska Na Iya Yin Illa Ga Mata Fiye Da Maza
Gurbacewar iska na iya yin illa ga mata fiye da maza
Numfashin hayakin dizal na iya zama mafi lahani ga mata fiye da maza, sabon ƙaramin binciken Kanada.
"Mun riga mun san!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Muhimmancin Cin Ruman Ga Lafiyar Jikin Dan Adam
Ruman yana cikin tsirrai masu matukar amfani a duniya wadanda masana sukay bincike a kansa.
Tun shekaru dubunnai da suka wuce ake amfani da Ruman a matsayin Magani a kasashen!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Muhimmancin Cin Inibi Ga Lafiyar Jiki
Inibi wani dan itace ne mai matuƙar daɗin gaske mafi akasari Inibi yafi fitowa a ƙasashe kamar su Saudi Arabia da kuma wani ɓangare na Afirka kamar su Nijar.
Sautari mukan ci Inibi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Muhimmancin Cin Gyada Ga Lafiyar Jikin Dan Adam
Da yawa daga cikin mutane ba su da masaniya kan amfanin da gyada ke yi a jikin mutum, Wasu mutane sun cewa cin gyada danya, dafaffe ko kuma soyayya na kara kiba a jiki sannan yana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Garin Citta Musamman Ga Mata
Idan ba ka da garin CITTA a ajiye a gidanka to ya kamata ka siyo cittar sai ka nika ta ta niku tayi laushi sosai sai ka ajiye, domin tana da amfani da dama game da lafiyar mu kamar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Gawayi Guda 5 Da Baku Sani Ba
A cikin 'yan shekarun nan, gawayi ya kasance sanannen sinadari a cikin kayan kula da fata da lafiya. Gawayi yana ba da fa'idodin kiwon lafiya da yawa kuma ana iya amfani dashi!-->…
Read More...
Read More...
abubuwa 5 Da zaku Iyayi Don Kiyaye lafiyar Koda
Koda suna da mahimmanci ga jiki yayin da suke tace ruwa mai yawa, abubuwan sharar gida, da sauran ƙazanta daga jinin ku. Ana fitar da wannan ta fitsari.
Koda kuma suna da alhakin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...