Amfanin Furen Ayaba Ga Lafiyar Jikin Dan Adam

0 2,846

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Furen Ayaba nada matukar muhimmanci ga lafiyar jiki kasancewar yana dauke da sinadarai masu tarin yawa kamar su Calcium, Potassium, iron, Phosphorus, Vitamin B, Vitamin B6 da sauransu.

Yadda Zaa Sarfa Furen Fulawa.

Ana iya samun Furen Ayaba a yayanka shi a hada da kayan miya ayi romansa, a dinga yi akai kai zai magance ciwon Daji kamar:

Kansar Kwakwalwa,

Kansar Mahaifa ,

Kansar Mama,

Kansar Koda,

Kansar Hanta.

 An iya tafasa furen na ayaba a dinga sha don magance cututtuka kamar haka:

Ciwon Mara yayin al’ada,

Ciwon Mahaifa,

Yawan Zubar Jini Yayin Al’ada

Dawowar Jinin Al’ada Bayan Daukewar Sa,

Tsayawar Jinin Al’ada.

Sannan ana tafasa Furen Ayaba a dinga shansa kamar shayi don magance cututtuka kamar haka:

Ciwon Zuciya,

Zafin zuciya,

Taruwar Jini A Zuciya,

Dai Daita Bugun Zuciya,

Yana Magance Ciwon Suga.

Daga Salihan Nur

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »