Maimuna Abubakar da akafi sani da (Momee Gombe), na daya daga cikin Jaruman masana’antar shirya finafinan Hausa dake Kano, wanda tauraronta ya haska a shekarar 2020.
An haifi jaruma Maimuna Abubakar da akafi sani da Momee Gombe a garin Gombe dake Najeriya, a ranar 28 ga watan June a shekarar alib 1997. Tayi makarantar Firamari da Sakandire a garin na Gombe.
SHIGARTA MASANA’ANTAR FIM.
Jarumar ta taso da sha’awar zama daya daga cikin Jaruman na finafinan Hausa dake Kano tun tana karama, harma take ganin babu wani fita a shirin fim wanda zai bata wahala.
Jarumar ta shiga masana’antar shirya finfinan Hausa dake Kano ta hanun babban Frodusa Usman Ma’azu a shekarar 2017, Kuma an fara haskata a fim dinta na farko mai suna ANGO.
WAKOKINTA
Momee Gombe tayi wakoki da dama wanda sukakai 40 zuwa hamsin kuma tayi da manyan Jaruman Masana’antar shirya fim dake Kano kamar su;
- Garzali Miko dadai sauransu.
Momee Gombe ta bayyana dalilin samun Sunanta wato Momme da cewa sunan kakarta ne “Maimuna” don haka iyayenta basa iya kiran sunan suke kiranta da “Momee”.
Ni da farko ina gaisuwa ga jaruma ta momee gombe. Kuma Dan Allah ina so ku taimaka min da numbar ta Dan Allah. Idan kun yarda ga number ta 08068353926 sai ku turo min ta number ta Dan girman Allah ku taimaka. Wlh wlh kar kuyi tunanin inada wani Abu da xanyi da ita wallahi na rantse da Allah banda wata mummunar manufa gare ta wallahi. Ku taimaka min. NAGODE
Thanks God
Masha Allah
Allah yakarawa rayuwa albarka albarkacin annabi Muhammad s a w
Masha Allah
Allah yakarawa rayuwa albarka albarkacin annabi Muhammad s a w
Mash Allah, Allah yakarawa annabi muhammadu (s.a.w) daraja. Ameeeen
Ina yinki mome sosai wlh nayi iyaka yina naga na ganki amma hakan yaki yiwo Dan Allah ga number na 09025442175
Da fatan ansharuwa lafiya Allah yasa haka ameen inamaku fatan Allah yakara basira da nisan kwana my name is Muhammad Usman i was from zamfara state fatan Allah yabamu rai da lafiya da rayuwa mai amfani duniya da kuma lahira
Allah yakare kare momy gombe daga sharrin makiya dakuma duk musulmai baki daya dan allah nidai inaroko idan akwai wani group namasoyan momy to asani ciki ga number ta 08023974643
Idrissmustapha896@gmail.com
Alhamdulillah gaskiya nayi farin ciki da samun wannan dama da zan nuna soyayya ta ga masoyiya ta abun kauna ta momy gombe, ubangiji Allah ya Kare ki daga sharrin makiyar ki, kuma batan haka Ina so a sani a group na WhatsApp na masoyan momy gombe, ga number ta 09047872168
Ni babban burina shine naje wurin MOMMY Gombe kuma na samu layin ta muna hausawa
[…] lokacin da fitaccen mawakinnan Hamisu Breaker ya fara yin wakokinsa na video tare da momee gombe, sai ga shi jarumar ta fara samun amsuwa matuka a wurin mutanen da ke jin yaren Hausa a daukacin […]