An haifi Aminu Aliyu Sharif wanda akafi sani da Momo a ranar 17 ga watan Fabrairun shekarar alif 1977.
Shi ɗan fin ɗin wasan Hausa ne na Kannywood kuma Darakta, editan mujalla.
WASU DAGA CIKIN FINAFINAN DA AMINU SHARIF MOMO YAYI.
1. | Duniyar Sama | 2009 |
2. | Guguwa | 2010 |
3. | Tuwan Tulu | 2010 |
4. | Tuwan ƙasa | 2010 |
5. | Kishiya Ko Ƴar Uwa | 2011 |
6. | Abu Naka | 2012 |
7. | Uƙuba | 2012 |
8. | Ƙauna | 2013 |
9. | A Cuci Maza | 2013 |
10. | Ana Wata Ga Wata | 2015 |
11. | Gidan Farko | 2015 |
12. | Ƙayar Ruwa | 2015 |
13. | Rumana | 2017 |
WASU DAGA CIKIN LAMBOBIN YABON DA AMINU SHARIF MOMO YA SAMU.
2001 | Arewa Fim Award | Garzon Shekara |
2005 | Gamji Award | Garzon Shekara |
2009 | Afro Award | Garzon Shekara |
2013 | City People Award | Garzon Shekara |
[…] post Takaitaccen Tarihin Aminu Sharif Momo appeared first on Alummar […]
Shekarar da kuka saka akan finafinan ukuba da kauna ba dai dai bane, dafatan xaku sake bincikawa ngd
Mungode Sosai kuma Insha Allahu za’a gyara