Browsing Category
Maganin Hausa
Magungunan Hausa wannan bangare ne da shafin AlummarHausa ta ware don kawo muku igantaccun magunguna ga lafiyar jikinku data iyalan ku, a wannan bangare zaku samu maganin duk wasu cuttutuka da suka shafi ko wanne bangare na jikin dan Adam.
Amfanin Shan Shayin Aya Da Goriba Ga Lafiyar Jiki.
Ku nemi Aya Amma busassa mai kyau dai-dai bukata sai ka nemi garin Goriba mai kyau sai ka hade waje daya ka niƙa sai sun niƙu sosai sai ka tankaɗe ka nemi ruwan dumi dai-dai!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Muhimmancin Ɗanyar Kubewa Ga Mata.
Kubewa tana karawa mata ni'ima, ko da ace kuwa mace ta bushe to idan har ta dage da amfani da ita tana samun mafita ta ban mamaki da yardar Allah.
Kubewa tana daga cikin abincin!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Muhimmun Abin Da Ya Kamata Mu Sani Lokacin Shan Shayi
Idan har za ka sha shayi na GANYEN SHAYI (ba na Milo ko Nascafe ba) to karka kuskura ka rika sanya MADARA a cikinsa, saboda yin hakan zai matuƙar kawo wa lafiyar ka matsaloli
!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Jar Kabewa Ga Lafiyar Jikin Dan Adam
Ka samo Kabewa nunanniya sai ka yanka ta a tsaye ka dauki kamar mai nauyin grm 100 sai ka bare bawon ka sanyata a cikin blender sai ka zuba ruwa dan kadan sai ka!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Za’a Magance Warin Baki
Warin baki wani irin abu ne da yake damun mutane musamman ma shi kanshi mai fama da lalurar, har ya rika jin kunya ko kin shiga cikin mutane saboda matsalar, duk yadda yakai da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Ganyen Lansir Ga Masu Ciwon Mara
Mai fama da Infection din mara ko ciwon mara ko matsalar mafitsara to tayi ko yayi amfani da wannan ganyen na LANSIR.
A samu ganyen lansir kamar da dan yawa, sai a sanya masa!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Za’a Magance Rashin Ruwa Mama Ga Masu Sha Yarwa.
1- A samu RIDI a tsaftace shi sosai sai a hada shi da MAN SHANU da GARIN HULBA da kuma ZUMA a kwaba su sai mace ta rika sha akai akai, in Sha ALLAHu wannan hadin yana sabbaba Allah!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Ganye Gwaiba Da Ganyen Zagale Ga Lafiyar Jiki
Ga wadanda ke fama da matsalolin jiki kala-kala daga wannan sai wannan.
Ga masu fama da matsalar sanyi.
Ga masu fama da matsalar karancin ni'ima ga mata da kuma rashin karfin!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Ƙwallon Mangoro Ga Lafiyar Jikin Dan Adam
*
Ka samo kwallon mangwaro da yawa ba sosai ba, sai ka yayyanka su gusti-gutsi sai ka shanya su a rana wuri mai tsaftata , idan ya bushe sai ka daka shi ko ka nika shi (yazama!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Ganyen Baure Ga Lafiyar Jikin Dan Adam
Ka samo ganyen BAURE sai ka tafasa shi sannan ka tace shi ka rika shan kofi 1 a sanya zuma ko a sha shi haka ba komai a kullum safe da yamma, yin hakan yana da matukar amfani ga!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
