Browsing Category
Maganin Hausa
Magungunan Hausa wannan bangare ne da shafin AlummarHausa ta ware don kawo muku igantaccun magunguna ga lafiyar jikinku data iyalan ku, a wannan bangare zaku samu maganin duk wasu cuttutuka da suka shafi ko wanne bangare na jikin dan Adam.
Amfanin Kanunfari Wajen Gyaran Gashi
Idan mutum yayi amfani da kowanne bangare na wannan hadin, In Sha ALLAHu gashin shi zai kara tsayi, zai cika, zai daina kaikayi, zai rika kyalli kuma yana kara tsayi DA YARDAR!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Bawan Kwakwa Wajen Kashe Guba
Idan mutum yasha guba (poison) a rashin sani sai ayi gaggawar hada masa wannan hadin na bawon kwakwa 🥥, yadda ake hada shi shi ne kamar haka:
Za a samo bawon kwakwar ne sai a!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Ganyen Gwanda Ga Lafiyar Jikin Dan Adam
Masu fama da cutar: Ulcer (gyambon ciki) Hawan jini ( High blood pressure) Maleria da kuma cutar rashin samun isasshen barci ta insomnia ko makamantanta, to ga mafita nan da YARDAR!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Maganin Shawara Da Typhoid
Ku daure ku gwada wannan hadin na Shawara da typhoid in Sha Allah zaku ji dadin jikin ku. Tsarin shi ne idan aka hada magani aka sha sau 2 tsawon kwana 30 zai bada sai ayi tes!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Ganyen Rogo Ga Lafiyar Jiki
Mai fama da matsalar karancin Jini zai tsinko ganyen ne kamar guda 10 zuwa 15, sai ya tsaftace shi ko ya markade a blender ko ya mistsikeshi yadda dai za a samu ruwa daga jikin ganyen,!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Za’a Kula Da Jiki Don Cijewa Cutar Sanyin Infection
Ya zama wajibi ga dukkanin jinsin mace da namiji su rika nuna kulawa matuka wajan daukar matakai da shawarwari domin gujewa kamuwa da kowanne irin nau'i na ciwon Sanyi wanda akafi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Ruwan Zafi Da Zuma Ga Lafiyar Jiki
Idan ka samo ruwan zafi kimanin Kofi 1 ka sanya zuma babban cokali 1 a cikin ruwan zafin, bayan ka juya shi sai ka shanye gaba daya da safe kafin kayi karin kumallo!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Shan Shayin Aya Da Goriba Ga Lafiyar Jiki.
Ku nemi Aya Amma busassa mai kyau dai-dai bukata sai ka nemi garin Goriba mai kyau sai ka hade waje daya ka niƙa sai sun niƙu sosai sai ka tankaɗe ka nemi ruwan dumi dai-dai!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Muhimmancin Ɗanyar Kubewa Ga Mata.
Kubewa tana karawa mata ni'ima, ko da ace kuwa mace ta bushe to idan har ta dage da amfani da ita tana samun mafita ta ban mamaki da yardar Allah.
Kubewa tana daga cikin abincin!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Muhimmun Abin Da Ya Kamata Mu Sani Lokacin Shan Shayi
Idan har za ka sha shayi na GANYEN SHAYI (ba na Milo ko Nascafe ba) to karka kuskura ka rika sanya MADARA a cikinsa, saboda yin hakan zai matuƙar kawo wa lafiyar ka matsaloli
!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...