Browsing Category
Tarihin Jahohi
YADDA AKE GUDANAR DA BIKIN TAKUTAHA A KANO 2
Wannan shine cigaban bikin takutaha a Kano na 2
YADDA AKE GUDANAR DA BIKIN TAKUTAHA
Haqiqa kowane irin al’amari, akwai yadda ake tsara shi kuma a gudanar da shi. Don haka,!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
YADDA AKE GUDANAR DA BIKIN TAKUTAHA A KANO 1
BIKIN TAKUTAHA A KASAR KANO BABI NA DAYA
Daga
Tijjani Shehu
Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya,Jami’ar Bayero, Kano.
GABATARWA
Mazauna Qasar Hausa kamar sauran!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
TAKAITACCEN TARIHIN BIRNIN MAIDUGURI
Tarihin Birnin Maiduguri
GABATARWA: Garin Maiduguri dai ita ce babban birnin jihar Borno dake yankin arewa maso gabas shin Najeria. Maiduguri ita ce birnin da tafi kowane birni!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
TARIHIN BARBUSHE DA TSUNBURBURA
Barbushe, wani shahararren mafarauci ne da masana tarihi suka ce shi ne mutum na farko da ya hada kauyukan a karkashin ikonsa a lokaci guda. Ya kuma kafa shugabancin Kano baki daya.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
TARIHIN GARIN MADA TA GUSAU A JIHAR ZAMFARA
Kafuwar garin Mada ya fito ne ta hannun Muhammadu Sambo wanda makiyayi ne na Fulani daga Ningi a cikin shekarar 1809 wanda ya tashi tare da mabiyansa don nuna goyon bayansu ga…
Read More...
Read More...
YADDA RIMAYEN ZAZZAU SUKA SAMO ASALIN SUNAYENSU
Zariya tana da wasu rimaye masu tarihi a cikin ganuwar garin. Idan aka ce zariya, ana nufin dukkan garin ciki da waje abin da ya shafi Sabon Gari, da Samaru da Basawa da Wusasa da!-->…
Read More...
Read More...
TARIHIN KAUYEN MASU GINDI DAKE KATSINA
MASU GINDIMasu gindi wani kauye ne da ke karamar hukumar kafur a Jahar katsina, Karkashin masarautar Nasarawa, Kauyen sun shahara wajen yin gindin doki,wata igiya ce da ake amfani da!-->…
Read More...
Read More...
TARIHIN INGAWA A JIHAR KATSINA
INGAWA TA DAMBO KUNU SAI YAADAGarin ingawa yana Gabas da Birnin Katsina. Tsohon gari ne mai ganuwa wadda aka ce Habe suka gina ta tun kafin zuwan Fulani. Ainihin fulanin da suka zo!-->…
Read More...
Read More...
TARIHIN GARIN DUTSEN JIHAR JIGAWA. 1
TARIHIN KAFUWAR GARIN DUTSE A JIHAR JIGAWA
A labaran da suka gabata na masana tarihi sun nana cewa Dutse tasamo asalinta ne a wani zamanin Wani mashahurin Mafarauci da ake kira…
Read More...
Read More...
TARIHIN MASARAUTAR GARIN MASHI TA JIHAR KATSINA
GARIN MASHI A MASARAUTAR KATSINAA bayanin da muka samu, an nuna cewa Mashi Tsohon gari ne Wanda ta kafu tun wajejen shekara 400, tun kafin zuwan BAKO, wato garin ya kafu…
Read More...
Read More...