Yadda Zaayi Maganin Kunan Wuta Ko Wanne Iri.

0 3,563

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sauda yawa konuwar wuta kan faru da mutum magani kuma yayi tayi masa wahala, har ciwon ya kai ga wani yanayi.

Wannan dalili yasa shafin AlummarHausa yayi bincike din sanar muku da sahihin maganin ciwon wuta wanda ake amfani dashi a duk wani gida amda akace suna bada maganin ciwon wuta.

Kunsan Hausawa na cewa wai magani a gonar yaro babu wani wahala abinda zaku nema shine:

  • Shinkafa wacce ba’a surfata ba (Shan-Shera).
Kunan wuta
Shan-Sherar Shinkafa Wacce Zaa Tanada

Yadda Zakuyi Bayan Samun Shinkafar.

Zaku samu wannan shan-sherar shinkafar, ku konata sosai tayi baki saiku dakata ta daku sosai.

To wannan da ita zaku dinga amfani a duk lokacin da kuka samu mai kunen wuta saiku tofa abinda ya sauwaka na Alkur’ani saiku barbada wannan konanniyar shinkafar a kai. To insha Allahu za’a samu waraka. Kuma kashi 99% na masu maganin kunan wuta da wannan suke amfani.

Abin Lura:


Zaku iya kona wannan shan-sherar shinkafar da yawa don ku dingayiwa Jama’a kuna samun ya kudaden shiga

Allah Yabada Saa kuma ayi sharing don yan uwa su amfana.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »