Browsing Category
Maganin Hausa
Magungunan Hausa wannan bangare ne da shafin AlummarHausa ta ware don kawo muku igantaccun magunguna ga lafiyar jikinku data iyalan ku, a wannan bangare zaku samu maganin duk wasu cuttutuka da suka shafi ko wanne bangare na jikin dan Adam.
Yadda Zaa Samu Jinkirin Kawowa Yayin Saduwa Da Iyali
Mazaje da dama na fama da matsalar saurin kawowa yayin saduwa da iyalansu wanda hakan kansany su shiga hakkin abokiyar zamansu.
Akwai abubuwa ko dalilai da dama da kansa Namiji!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Magani Ga Mata Don Samun Haihuwa.
Yar'uwa haihuwa kansamuwa ne daga ubangiji kisa wannan a zuciyarki a farko, amma kisani sauda dama a wasu lokutan mata kansamu da wata cuta wadda kwata kwata basu sanda ita ba a…
Read More...
Read More...
Yadda Zaa Kawar Da Kurajen Fuska Ko Tabon Da Yayi Baki.
Kurajen fuska kurajen da kan fito a fuska, yawancin sukan fito suyi ruwa bayan ruwan kuma sai suyi tabo maana sai fuskar mutum tayi baki baki wanda hakan kasanya
Read More...
Read More...
Ingantaccen Maganin Karfin Maza (Mazakuta)
Ingantaccen Karin karfin Maza mazakuta yana da matukar muhummanci ga maza, domin sautari maza kan samu matsalar biyawa iyalansu bukata saboda irin
Read More...
Read More...
Yadda Zaku Magance Dattin Hunhu Ta Hanyar Amfani Da Karas.
Hunhu Abu ne dakan dau datti kasancewar iskar da muke shaka cikinsa take zuwa, musanman masu shan Tabar Sigari, Tabar Wiwi
Read More...
Read More...
Yadda Zaki Kawar Da Bakin Guiwar Hannu da Yan Yatsun Hanunki .
Ga masu bakin yan yatsu da kuma bakin gwaiwar Hannu musanman masu shafa mayukan hasken fata, wasu zakiga wadanan wurare yayi duhu sannan ragowar jikin nasu yayi haske,
Read More...
Read More...
Yadda Zaki Kawar Da Saukaken Tunbinki koda yakai shekara 40.
Tunbi dai yakan zowa mutum ta hanyoyi da yawa wanda kuma mafiya yawan mata basu fiya son su gansu da tunbi ba kai harma mazan basa bukatar sa.
Read More...
Read More...
Maganin Ciwon Suga
Yan uwa musulmi masu fama da wann ciwo Ku kula idan har kaje ga likita ya tabbatar maka da yawan sugar naka idan yayi yawa ga yadda zaka hada magani
Read More...
Read More...
Maganin Wasu Cututtuka Da Man Habbatus Sauda Yake Ga Lafiya.
A hada Cokali daya na garin habba dana zuma gangariya, Sa'annan asanya tafarnuwa dakakka amma 'yar kadan. Asha kafin aci abinci na tsawon kwana ashirin (20).
Read More...
Read More...
Yadda Zaa Magance Cutar Sikla
Kusan kowa yasan da cewa Rakumi halitta ce wadda Allah yayita da tarin baiwa wanda har wasu kance babu wani abin yarwa ko kyama a jikin Rakumi, saboda idan kayi bincike zaka iya gane…
Read More...
Read More...