Hanyoyin Da Zaku bi Wajen Rage Tumbi Kashi Na Biyu.

0 2,802

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Wannan hanya da muka sake kawo muku ta rage Tumbi kashi na Biyu, Hanyace ta Amfani da Kokumba wajen rage Tumbin cikin yan kwanki kalilan insha Allahu.

Batare da bata lokaci ba zaka garzaya ka nemi wadannan abubuwa a kasuwa:

  1. Kokumaba Kamar 1 ko 2,
  2. Lemon tsami babba 1,
  3. Chia Seed.

Zaku dauki Kokumba dinku mai kyau saiku samu abinda ake goga Kubewa, saiku goga Kokumbar sosai. Bayan kun gama saiku kawo rariyar tace Shayi saiku matse ruwan kokumbar dashi a wani kofinku mai kyau.

Rage tumbi
Yadda Zaa Goga Kokumba

Hoton tace kokumba

Saiki kawo lemon tsamin ki saiki matsa a cikin ruwan Kokumba dinki da kika tace, amma shima akan rariyar tace shayin zaku matse lemon tsamin saboda kada kwallon da wasu fata na lemon tsamin ya shiga.

Hoton tace lemon tsami

Rage tumbi
Yadda zaa tace lemon tsamin a cikin ruwan kokumbar

Bayan nan saiku kawo yayan ….. saiku zuba ku juya sosai.

Zaku sha wannan hadi a rana sau daya, insha Allahu zaku samu sakamako mai kyau.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »