- JAN TUMATUR : Wasu daga cikin Likitocin Musulunci bincikensu ya tabbatar da cewa Mai fama da matsalar gyambon ciki, idan yana shan jan Tumatur guda uku kullum da safe kafin yaci komai, zai samu chanji sosai. Kuma zata dena yi masa mummunan tashin nan da takeyi.
CUTAR SUGA
Hakanan shan Jan Tumatur guda uku kullum da safe zai amfani sosai ga mutumin dake fama da ciwon Sikila (sickle cell anemia) da kuma masu fama da ciwon Zuciya in sha Allahu.
Domin tumatur yana bude hanyoyin jini, yana samar da manyan sinadarai irin wadanda jiki ke bukata..
CUTAR SUGA:
Shan jan Tumatur yana rage aukuwar cutar ciwon suga a binciike masu yawa da ya gudana
KARA KARFIN GANI
Bincike ya nuna cewa shan Tumatur kansa ya idanuwan ka karfi da kareshi daga wasu cututtuka koda har zuwa tsofanka.
NOTE : Idan za’a sha anemi wanda ya nuna, kuma banda rubabbe.
- KABEWA : Asamu kabewa ayankata adafa. Sannan adauki ruwanta kofi guda ahada da Madara ko Nono, a zuba Sugar sannan asha da dumi-duminsa. (kwana 7).
Wannan in sha Allahu zai magance matsalar Olsa ko kumburin ciki. Kuma zai magance matsalar mutuwar Mazakuta ga Mazaje. Da kuma matsalar bushewar ni’ima ga mata.
Namijin da ba ya haihuwa ta sanadiyyar Qarancin ‘ya’yan Maniyyi (Low Sperm count) shima idan yana shan wannan za’a dace. Amma shi zai sha da nonon Rakumi ne, amma wanda bai fara lalacewa ba.
Madogara
Bincike daga Zauren Fiƙihu WhatsApp
Binciike daga Shafin Al’ummar Hausa