Yadda Zaayi Maganin Asiri Ko Jifa Ga Jikin Dan Adam

4 11,465

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Maganin asiri wannan hadi ba iya maganin asiri ko sammu kwai yake ba yana maganin cutar da aka k kasa gane ta kwata kwata insha Allah.

Sauda dama a wannan zamani hassada da ƙyashi sunyi yawa a wurin jama’a, yayin da zaka ga mutum gidan ku ɗaya dashi amma kuma yana yi maka baƙin ciki akan dan wani abu da kake dashi ko kuma wani matsayi daka taka a wannan duniya.

Wanda hakan yake janyowa kaga mutum yay wa dan uwansa Musulmi Jifa Ko asiri da wata cuta kokuma wani yanayin da mutum zai kasa gane kansa a wannan duniya.

To ga masu irin wannan matsala insha Allahu idan kukayi amfani da wannan haɗin maganin insha Allah za’a ga waraka cikin yan kwanaki,

idan da rabo ma har wanda yay maka wannan mummunan abu zaka gani cikin mafarkin ka da yardar Allah.

Abubuwan Da Zaku Nema Sune:

  • Ƙaiƙayi Koma Kan Masheƙiya,
  • Farfatsin Ƙura,
  • Ruwa.

Da farko shi wannan ƙaiƙayi koma kan Masheƙiya zaku iya samun da wurin masu saida magani ko kuma ƴan ganye.

Haka nan Farfatsin ƙira shima idan kuka je Maƙera, gurin masu yin fatanya, garma, Gatari dadai sauransu kuka tambaye su zasu baku zasu baku shi.

Maganin asiri

Bayan kun samu waɗannan abubuwa biyu saiku dakesu sosai a turmi sosai.

Sai a samu ruwa mai tsafta a zuba a ciki ya juƙu sosai, sai a dinga sha ana kuma wanka dashi.

Insha Allahu cikin kwanaki uku zaka shamamaki..

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

  1. Abubakar danjuma sakdiya says

    Peace be upon you jama`a tul muslim, mu muna godiya sosai da wannan taimakawa ta magunguna!! From abubakar danjuma sakdiya.

  2. ABDULLAHI NAIBI GUSAU says

    Salam. Muna godiya da irin taimakon da kuke bamu akan cututtukan da ke da mummu. Allah yasaka maku da gidan aljanna mungode.
    ABDULLAHI NAIBI GUSAU

    1. alummarhausa says

      Amin Thuma Amin

  3. hafsat Ahmad Musa says

    Aslm ubangiji Allah yaqara basira da nisan kwana Mai albarka Allah ya jikan iyaye yasa aljannah CE makoma agaresu Ameeen

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »