Browsing Category
Girke-Girke
YADDA ZAKI SHIRYA DABUN KWAI.
Wannan Darasin namu na yau ya kunshi shafi biyu na farko shine
Yadda zaki shirya dabun kwai. Yadda zaki shirya dabun shinkafa.
Don haka daga can karshen wannan darasin za'a!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
YADDA ZAKI SHIRYA FINKASO
Finkaso wani nau'I ne na abinci da hausawa da kuma wasu nau'Ikan yare ke ci, wasu kanci a matsayin abinci wasu kuma kanyi amfani dashi wajen biki ko suna kodai wata muhimmiyar walima!-->…
Read More...
Read More...
YADDA ZAKI HADA LEMON TSAMIYA DA CUCUMBER.
Yar uwa ina fata zaki tsaya tsaiwar daka donyin lemon nan dakyau domin yana da matukar dadin da basai yara zaa bawa ba har maigida ma zai sha musan man idan yay sanyi yanda dadi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
YADDA ZAKI SHIRYA MIYAR EGUSI
Miyar egusi miya ce dake daukar hankalin maigida matsawar kin tsaya kin shiryata kamar yadda na rubuta ina fata zakiyi kokarin bin yadda abin yake don ki kwadaitawa magidanki miyar!-->…
Read More...
Read More...
YADDA ZAKI SHIRYA FRIED RICE
SOYAYYIR SHINKAFA
ABIN BUKATA
Shinkafa nama karas hanta koran wake koran tattasai attaruhu albasa kabej mai magi&gishiri curry
YADDA ZAKIYI
zaki dafa nama da!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
YADDA ZAKIYI DAKUWA
KAYAN DA ZA KI TANADA
AyaJar dawaMasoroCittaBarkonoKanunfariSikariKuli-kuli ko gyadaMan gyada
YADDA ZA KI HADA
Dakuwa tana daya daga cikin kayan gara da ake kai wa!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
YADDA ZAKI GYARA GASHIN KANKI DONYIN TSAYI DA BAKI.
KARIN GASHI YAYI TSAYI SANNAN KUMA YAYI YAWA GAMI DA BAKI.
ABIN BUKATA
Kwai Danye.Roba mai Kyau mai dan fadi
YADA ZAKIYI
Kisamu wannan kwan naki saiki dauko wannan roba!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
YADDA ZAKI HADA FURA MAI AYABA
Fura Me Ayaba abin gwanin dadi sai kinsha kyabada labari yar uwa ayi kokari ayi sharing
ABIN BUKATA:
Fura 3 idan manya ne kuma 2YoghurtMadara (Peak milk 1)Ayaba (Banana 1)
!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
YADDA ZAKI HADA MIYAR OGNO
KAYAN HADI
NamaKifi danye da busasshe Ogbono Ganda Kayan miyaMan ja Maggi da gishiri Curry da tafarnuwa
YADDA ZAKI HADA:
Ki tafasa namanki da!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
YADDA AKEYIN GURASAR TENDERU
GURASAR TANDERU KAYAN DA ZA KI TANADA
Fulawa Yis Kantu/ridi idan da bukata Sikari Gishiri
YADDA ZA KI YI
Ki sami fulawarki ki tankade ki zuba mata yis, ki zuba ruwa ki!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...