YADDA ZAKI SHIRYA DABUN KWAI.

0 1,202

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Wannan Darasin namu na yau ya kunshi shafi biyu na farko shine

  1. Yadda zaki shirya dabun kwai.
  2. Yadda zaki shirya dabun shinkafa.

Don haka daga can karshen wannan darasin za’a ga Page 1 da kuma 2 bayan angama da page 1 sai a tafi Page 2.

ABIN BUKATA

  • Kwai Kamar 5
  • Nama
  • Curry
  • Maggi
  • Gishiri
  • Albsa
  • Tarugu

YADDA ZAKI HADA:

Zaki tafasa namanki da citta da albasa magggi gishiri inyatafasu saiki sauke kizuba shi aturmi kidakashi yayi kamar zakiyi dambun nama saiki juyeshi awurimaifadi saiki zuba jajjage aciki saiki fasa kwai biyar

Kiyanka albasa kixuba curry saiki zuba maggi da gishiri kadan saiki jujjuyashi saiki. Daura mai inyayizafi saikizuba naman dakikahada inyasoyu zakiji kamshi saiki sauke.

Aci dadi lafiya:.

YADDA ZAKI SHIRYA DAMBUN SHINKAFA A page 2

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »