YADDA ZAKI SHIRYA FRIED RICE

2 1,806

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

SOYAYYIR SHINKAFA

ABIN BUKATA

 • Shinkafa
 • nama
 • karas
 • hanta
 • koran wake
 • koran tattasai
 • attaruhu
 • albasa
 • kabej
 • mai
 • magi&gishiri
 • curry

YADDA ZAKIYI

zaki dafa nama da hanta ki yankasu kanana ki yanka kayan lambun suma kanana, ki dora ruwan shinkafa ya tafasa sai ki zubata, idan tayi rabin dahuwa sai ki sauke ki taceta, ki dora manki a wuta ki zuba kayan nan da kika yanka tare da albasa da attaruhu da kika jajjaga, kiyi ta juyawa har suyi laushi, sai ki zuba shinkafa da nama gishiri magi curry kiyi ta juyawa har tayi warara, kayan lambun zasu fito sosai, idan kina son ruwa zaki iya dan karawa.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

 1. Shafiu w Imam says

  I’m very impressed with the provisions of this blog

  1. alummarhausa says

   muna godiya

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »