Yar uwa ina fata zaki tsaya tsaiwar daka donyin lemon nan dakyau domin yana da matukar dadin da basai yara zaa bawa ba har maigida ma zai sha musan man idan yay sanyi yanda dadi idan angam cin abinci a dora dashi.
ABIN BUKATA
- Tsamiya
- Sugar
- Citta
- Kanunfari
- Sugar
- Tiara
- Flavour
- Kankara
- Cocumbar
YADDA ZAKIYI
Dafarko ki wanke tsamiyarki saiki zuba atukunya da kayan kamshinki ki dafa shi idan ya dahu ki sauke ya huce saiki Wanke cocumbarki ki yanka ta kiyi blading dinta ki hada da tsamiyar ki tace kizuba akofi ki zuba sugar da flavour saiki sa tiara dinki saiki sa kankara
Asha dadi lafiya.