YADDA ZAKI HADA FURA MAI AYABA

0 496

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Fura Me Ayaba abin gwanin dadi sai kinsha kyabada labari yar uwa ayi kokari ayi sharing

ABIN BUKATA:

  • Fura 3 idan manya ne kuma 2
  • Yoghurt
  • Madara (Peak milk 1)
  • Ayaba (Banana 1)

YADDA ZAKI HADA:

Ki samu fura mai kyau, ki zuba a blender, ki zuba yoghurt, da peak milk, sai ki yayyanka Ayaba guda daya ko rabi.

Daga nan sai ki nike su, kada ki sa ruwa, zaki ga yayi kitibir, kuma dadi ba a bawa yaro mai kiwiya, Idan kina so zaki iya sa dan ruwa, ko ki kara Madara (peak) daya na ruwa yanda zai saki, amma kada ki sa ruwa in so samu ne.

Kuma zaki iya dan sa sugar idan kina so but gardi da dadin shi ba sai an sa sugar ba, Sai ki sa Fridge before maigida ya dawo.

Sannan in so samune ki gasa masa kaza mai dadi, ko kiyi masa suya, ko stick meat.

Zaki ga yanda zai sa shi Nishadi, gashi da kosarwa, saboda dadi zai dauka ba Fura ba ma yake sha.

MASHA ALLAH ASHA DADI LAFIYA AMMA DON ALLAH A DINGA SHARING DON WASU SU AMFANA SAI KUNSAKE JINMU

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »