online slot malaysia Yadda Uwar Gida Zata Hada Kunun Tamba.

Yadda Uwar Gida Zata Hada Kunun Tamba.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Kunun Tamba Kunu ne mai dadin gaske wanda ke dauke da sindarai masu dubin yawa ciki har da sindarin kara karfin gani da kuma sauran su. Wannan dalili yasa shafin Alummarhausa ya kawo muku wannan kunu.

YADA UWAR GIDA ZATA TANADA

  • Gyada Kofi Biyu,
  • Kofi Biyu Na Garin Tamba,

Related Posts
1 of 2
  • Rabin Kofi Na Shinkafa,
  • Lemon Tsami,
  • Sukari.

Related Posts

YADDA UWAR GIDA ZATA HAƊA:

Da farko uwar gida zata zuba gyadar da muka ambata a baya a ruwa ta kwana yadda zatayi laushi sosai, sai a wanke dattin a nikata a blender kokuma wani abun nukawa.

Bayan angama sai a taceta sosai rariya, saiki zuba tacacen ruwan a tukunya ki fara dafawa, saiki kawo shinkafar ki ki wanke ki zuba a ciki kici gaba da saka wuta har sai shinkar tayi laushi.

Saiki kawo garin Tamba dinky ki zuba ruwan sanyi kidan dama shi sosai, saiki dinga zubawa a tukunyar da ragowar kayanki ke ciki kina juyawa a hankula har sai yayi kaurin da kike so, ki sauke a zuba a kofi a sanya dan ruwan lemon tsami da sukari, za’a iya saka madara idan ana buƙata asha dadi lafiya.

Kunun Tamba

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Newsletter

Powered by MailChimp

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy
Translate »
online slot malaysia