Browsing Category
Fadakarwa
Bani Da Lafiya Kashi Na Sabain Da Tara (79)
Malamar tace: Ai abin nan a fili yake domin Annabi Sallallahu alaihi Wasallama ya bayar da umarnin ayi magani amma ya ce : Kar ayi magani da ( abinda yake) haramun. Kamar yadda yazo a…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sabain Da Takwas (78)
Malamar tace: Shari'ar Allah da hanyar ManzonSa Sallallahu alaihi Wasallama sun tarbiyyantar da mu akan cewa: Kar mu kuskura mu riki wani abu ko mu aikata wani abu ko mu maqala ko mu…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sabain Da Bakwai (77)
Malamar ta amsa da cewa: Ai zahirin Hadisin da yazo shi ne namiji ne zai karanta Addu'ar ba mace ba, amma wasu malamai sun tafi akan cewa idan macen ma ta karanta bayan mijinta ya…
Read More...
Read More...
Muhimmiyar Shawara Ga Maza Masu Kanne Mata.
Maza Dan ALLAH Muringa Kulada Ƙannanmu Mata Wallahi Suna Shiga Wani Hali😭
Shawara ga maza masu kanne mata, Wlh wasu yan matan suna lalacewa ne cos of rashin ɗaukar ƙananan nauyin su!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sabain Da Shida (76)
Malamar tace: Tabbas kuwa matukar mutum yana so Allah ya tsare masa jaririnsa tun kafin a same shi to ya rika yin wanna tsarin da Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya koyar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sabain Da Biyar (75)
Bareerah: Wallahy kuwa yar uwa sai dai muyi ta Addu'ar ALLAH yayi mana zabin mazan aure mafi Alkhairi a rayuwar mu, domin ni ganau ce ba jiyau ba, saboda hakan ya taba faruwa ne da!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sabain Da Hudu (74)
"Ku kyautata zabin abokan zaman aure wadanda za su rika taimaka muku wajan yin Azkaar a ko da yaushe ba dare ba rana, da kiyaye dokokin Allah iya gwargwado, domin samun Allah!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sabain Da Uku (73)
"Tun kuna dauke da cikin yaranku yakamata ku rika nemar musu kariyar Allah daga sharrin dukkanin halittunsa, saboda sau da dama daga nanne ake fara yiwa yara illa har girmansu, abu!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sabain Da Biyu (72)
Malamin yace : Mafita anan kala biyu ce, na farko akwai Riga-kafi (neman kariyar Allah kafin abin ya faru da mutum har yayi tasiri akanshi) sai kuma yin maganin da bai sabawa Shari'ar!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sabain Da Daya (71)
Mu yawaita karanta Ayatul Kursiyyu da Surorin Falaqi da Nasi musmaman a lokacin da za mu kwanta bacci saboda neman Allah yakare mu daga sharrin Kambun-baka da na hassada, saboda tasirin…
Read More...
Read More...