Muhimmiyar Shawara Ga Maza Masu Kanne Mata.

0 55

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Maza Dan ALLAH Muringa Kulada Ƙannanmu Mata Wallahi Suna Shiga Wani Hali😭

Shawara ga maza masu kanne mata, Wlh wasu yan matan suna lalacewa ne cos of rashin ɗaukar ƙananan nauyin su kamar irin takalma, waya, kati, kayan kwalliya, kayan sawa wasu wlh idan suna period basu da kuɗin da zasu sayi sanitary pads ma.

Akwai wata wnd na sani she loss her mom tana gaban matar babanta which is she’s uwargida dama, her dad ƙaramin ma’aikacin gov’t ne kuma suna dayawa a gida take cemun sometimes omon wanki da sabulun wanka yana fin ƙarfinta kuma tana da yaya wnd suke same parents yana aiki kuma yana samu amma sam baya taimaka mata even for a kobo and kuma ba mata yake dashi ba, if Dad nasu ya sayo kayan wanki da bath sai a ɓoye.

Bad thinking kullum take yi ta yaya zata samu kuɗi, ta ɗan fara business na zoɓo shima jari ya karye, ga rashin aure ga rashin aiki ga kuma bata samun financial support. Sbd haka dan Allah duk wanda yake da ƙanwa ko ƙanne mata a taimaka musu ba sai sun buɗi baki sun tambaya ba. Idan kuma ba haka ba sai mace ta fara bin samari domin zasu bata kuma dole ita ma tayi payback.

Dan Allah maza muji tausayin yayu da ƙannen mu mata especially wnd basu da auruna gida ana jiran ko yau ko gobe. Rashin small-small things ɗinnan wlh sun jefa uncountable of mata halaka, sbd hk pls & pls let’s take responsibility of our sisters.

Sarki III 👑

zamu ci gaba da kowo Muku irin wadannan shawar warin

Ab Kudancy

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »