Wasu Daga Cikin Dalilin Da Ka Iya Sanya Ayiwa Mutum Hassada Da Kambun Baka.

0 215

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Wasu daga cikin dalilan da suke iya sabbaba Hassada da Kambun baka saurin kamawa da yin tasiri a jikin mutune su ne kamar haka:

  • Son bayyanawa mutane ni’imar da mutum yake ciki.
  • Son bayyanawa mutane iyalansa da dukiyarsa.
  • Son bayyana kwalliyarsa/ta ga mutane.
  • Son jin yabo daga wurin mutane.
  • Yin Alfahari dma gaban mutane da wani abinda Allah ya ni’imta shi.
  • Rashin yin Addu’a da rashin nuna godiya ga ALLAH.

-Kauracewa karatu da suararon Alqur’ani mai girma.

-Yawan jin kade-kade da wake-wake.

Masu irin wadannan halayyar za kaga Kambun-baka da Hassada suna saurin kama su kuma suyi tasiri a jikinsu fiye da yadda ake tsammani.

Sai mu kiyaye, mu sauya Allah yasa mudace
Allah yasa mudace Kuma yakara mana lafiya mai amfani.

Har kullum mu rika tabbatarwa da zuciyar mu cewar: Magani sila ne na waraka amma ba shi da ikon warkarwa, Allah ne kadai mai iya warkar da wanda yaga dama a duk lokacin da yaga dama, shi kadai ne abin dogara ba maganin ba.

(Ayi mana Addu’ar ALLAH ya yarda da mu da ayyukanmu kuma ya lullube mu da RahamarSA.🤲🏻)

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »