Browsing Category
Tarihin Kasar Hausa
TARIHI DA KUMA ASALIN TASHE A KASAR HAUSA
GABATARWA
A wannan takarda, an kudiri aniyar fito da wannan dadaddiyar al’ada ta tashe ta hanyar yin nazari a kan wakokin da suke kunshe a cikinsa. Wakokin cikin tashe!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
TARIHIN SAMUWAR BIKI A KASAR HAUSA
MA’ANAR BIKI
A dunqule, biki yana da ma’ana daban-daban kamar yadda masana suka bayar;
Bargery (1934:105) ya nuna cewa, biki shi ne nuna murna a yayin aure ko taron radin suna.!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
TASIRIN ADDININ GARGAJIYA DA HANYOYIN YADA LABARAI NA HAUSAWA
Daga Garkuwar Tarihi
TASIRIN ADDININ GARGAJIYA
A halin da ake ciki yanzu, ko da yake mafi yawan Hausawa sun karbi addinin musulunci hannu bibiyu, har ma ta kai fagen da an ambaci!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
SIGOGIN WAQOQIN SHANTU DA TASIRINSU A RAYUWAR HAUSAWA
Tijjani Shehu Almajir Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya,Jamiar Bayero, Kano.
1.0 GABATARWA
Waqoqin Shantu babban rukuni ne na adabin baka na Hausa, suna daga cikin!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
HAUSAWA DA SADARWAR INTANET
DAGA
TIJJANI SHEHU ALMAJIRCibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya, Jamiar Bayero, Kano.
Gabatarwa:
Wannan takarda ta yi qoqarin fito da alaqar da ke tsakanin fasahar intanet da!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
HAUSA SAI DAN’HAUSA (KARIN MAGANA GUDA 100)
KARIN MAGANA GUDA DARI 1. A daga sama! An yi wa wada kwace. 2. A dauki kare ran farauta? 3. A dauri kashi ko a bata igiya? 4. A aiki kare ya aiki wutsiya? 5. A amshi kadai ne, ba a ga!-->…
Read More...
Read More...
SUNAYEN HAUSAWA NA GARGAJIYA WANDA AKE AMFANI DASU ADA
Jerin wasu daga cikin sunayen da Hausawan farko ke amfani da su kenan, kafin zuwan addinin musulunci kasar Hausa.Masana tarihi sun bayyana cewa an dauki lokaci mai tsawo kafin Hausawa…
Read More...
Read More...
TARIHIN HAUSAWAN KASAR GHANA KASHI NA BIYU
MENENE RAYUWAR SU TAFI SO?
Tun daga karni na goma sha biyar, 'yan kasuwa na Hausawa suna shigowa da kayayyaki na kayan ado, kayayyaki na fata, nau'ikan karfe, da kayan ado na!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
TARIHIN HAUSAWA A KASAR GHANA KASHI NA DA
Ghana na da ƙasa mai zafi da ke kusa da bakin tekun Afirka ta Yamma. Tana da yawan mutane fiye da miliyan 20. Hausawa sune kabila mafi yawa a Afirka ta Yamma, kuma mafi!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
TARIHIN KASAR HAUSA KASHI NA 4
TARIHIN KASAR HAUSA KASHI NA HUDU 4An gina Husumiya Gobarau a karni na 15 a Katsina. Yana da gine-gine mai hawa 50 da ke tsakiyar birnin Katsina, babban birnin Jihar Katsina.Husumiyar…
Read More...
Read More...