Amfanin Ganye Gwaiba Da Ganyen Zagale Ga Lafiyar Jiki

0 529

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Ga wadanda ke fama da matsalolin jiki kala-kala daga wannan sai wannan.

Ga masu fama da matsalar sanyi.

Ga masu fama da matsalar karancin ni’ima ga mata da kuma rashin karfin maza.

Ga masu fama da matslar Kowa sperm count.

Ga masu fama da matsalar hawan jini

Ga masu fama da matsalar Diabetics

Kusamo GANYEN GWAIBA da GANYEN ZOGALE sai ku wanke kuma ku tsaftace su sai a sanya yar jar kanwa kadan a ciki, sai a tafasa su, sai a tace a rika sha safe da rana da dare Kofi 1, ko ma dai mutum yazamar da shi tamkar ruwan shanshi har tsawon kwanaki 5 ko sati 1.

Za ku iya sanya zuma a ciki amma Banda mai fama da Diabetics.

Allah yasa mudace Kuma yakara mana lafiya mai amfani.

Har kullum mu rika tabbatarwa da zuciyar mu cewar: Magani sila ne na waraka amma ba shi da ikon warkarwa, Allah ne kadai mai iya warkar da wanda yaga dama a duk lokacin da yaga dama, shi kadai ne abin dogara ba maganin ba.

(Ayi mana Addu’ar ALLAH ya yarda da mu da ayyukanmu kuma ya lullube mu da RahamarSA.🤲🏻)

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »