Browsing Category
Maganin Hausa
Magungunan Hausa wannan bangare ne da shafin AlummarHausa ta ware don kawo muku igantaccun magunguna ga lafiyar jikinku data iyalan ku, a wannan bangare zaku samu maganin duk wasu cuttutuka da suka shafi ko wanne bangare na jikin dan Adam.
AMFANIN DA SHAN RAKE KEYIWA MACE MAI CIKI
Duk inda ka hadu da gungun mutane suna zaune ana ta yada zantuka ba birki, sannan baki kuma na ta motsawa, to ina tabbatar maka cewa ana shan rake a wannan wuri.Ko da yake sau da yawa,!-->…
Read More...
Read More...
Mata: Yadda Zaki Karawa Kanki Ni’ima Mai Dorewa.
Ni'ima abace wacce kowacce mace na alfahari da jin dadin ganin tana da ita, haka zalika Ni'ima kansa mace rashin shan wahala yayin saduwa haka zalika ko mai gidanki bazaju!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Zaa Mangance Ciwon Koda
Ciwon koda wata cuta ce da kanzowa dan adam bisa wasu dalilai. Kamar su
Shan Maganin bature batare da wani dalili ba.
Shan magungunan hausa ba bisa ka ida ba.
Ga!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kadan Daga Cikin Amfanin NaMijin Goro Ga Lafiyar Jikin Ka
Namijin Goro Nada Amfanonini Ga Lafiyar Dan-adam Kamar Haka,
YANA KASHE DAFIN MACIJI:
Namijin goro yana kashe dafin cizon maciji, idan maciji ya ciji mutum to a!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hanya Ta Biyu Wajen Kawar Da Amosanin Ka
Kamar yadda muka fada a baya amosanin ka kanjawo wasu cutuka da dama daga kan har zuwa idonka kai harma zuwa kwakwalwarka. Don haka muka kuma binciko muku wata hanyar da zaa!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Zaa Magance Saurin Inzali
Yadda Zaa Magance Saurin Inzali
Assalamualikum
Ita wannan cuta ta saurin inzali tana samuwa ne ta hanyoyi da dama, dan kadan daga cikin abin dake saka wannan cuta shine!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Mata Zasu Gyara Nonuwan Su Da Suka Kwanta
Nono yakan kwanta ne ta hanyoyi iri daban daban wasu nonuwansu kan kwanta sakamakon shayarwa da suke ga yaran su, wasu kuma kan kwanta ne saboda wani yanayi musanman yan matan dabasuyi!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Zaa Magance Amosanin Ka
Amosanin ka wata cuta ce dakan fito akan mutum mace ko namiji kuma yakan sanya kan mutum yayi fari harma ya dinga fitar da wani farin gari akan mace ko namiji.
Amosanin ka idan!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Zaki Kara Yawan Gashin Kanki Tare Da Yin Baki
ABUBUWAN BUKATA.
Dankalin Turawa Albasa
Blender Kwai
Vitamin E Shampoo
YADDA ZAKI HADA
Da farko zaki bare dankalin turawanki saiki yayyanka shi, sai albasarki!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hanyar Dazaku bi Mafi Sauki Wajen Rage Tunbin Ku
Tunbi wasu lokutan kan bayyana ne bisa wasu abinci da kuke ci na yau da kullum, misalin irinsu shine wasu kafin karrin kumallon su (breakfast) kansha abu mai dauke da gas, shan!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
