Browsing Category
Maganin Hausa
Magungunan Hausa wannan bangare ne da shafin AlummarHausa ta ware don kawo muku igantaccun magunguna ga lafiyar jikinku data iyalan ku, a wannan bangare zaku samu maganin duk wasu cuttutuka da suka shafi ko wanne bangare na jikin dan Adam.
MAGANIN CIWON MARA YAYIN AL’ADA
Mafi Yawancin Mata Abinda Yake Damun Su Shine Matsanancin Ciwon Ciki Lokacin Al'ada, Wasu Kuma Sai Suji Iska Tana Shiga Musu Har Marar Su.
To Insha Allah Idan Sukayi Anfani Da Wannan…
Read More...
Read More...
MAGANIN CIWON KODA (KIDNEY)
Da farko dai Koda kodar mutum takai sai anyi dashen watane, to insha Allah idan yayi anfani da wayan nan zai warke da yardar Allah.
Abin da zaka nema don hada wannan magani sune kamar…
Read More...
Read More...
YADDA ZAA MAGANCE CUTAR SANYI NA MAZA DA MATA
ALAMOMIN MACE MAI DAUKE DA CUTAR SANYI:
Jin Zafi Lokacin Saduwa. KaiQayin Gaba. Fitar Farin Ruwa A Gaba. Warin Gaba. Gushewar Sha'awa.
ALMOMIN NAMIJI MAI DAUKE DA CUTAR!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
AMFANIN AYABA 12 A JINKIN DAN’ADAM
AMFANIN AYABA A jikin Dan ADAm 1) Ayaba takan taimaka yadda ciki zai sami sauqi wajen narka abin da aka ci don ta qunshi Starch wadda ake samu a cikin Carbohydrates, ba shakka yakan!-->…
Read More...
Read More...
AMFANIN ALBASA A JIKIN DAN’ADAM
ALBASA GA MACE KO NAMIJI
1--Albasa tana tacewa jinin jikin 'Dan Adam. Duk mutumin da yake fama da matsalar karancin jini, ya yawaita cinalbasa. insha Allahu jininsa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
YADDA ZAA MAGANCE CIWON GWIWA
Daga cikin nau'o'in ciwon gwiwa da mutane ke fama da shi akwai ciwon gwiwa wanda a yaren kiwon lafiya ake cewa "Knee Osteoarthritis", wannan ciwo ne da har a yanzu wasu mutane!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin ruwan kokwamba a jikin dan adam
Masana kiwon lafiya sun bayyana nau’ukan amfanin ruwan kokwamba a jikin dan’adam. Ruwan kokwamba ya zama sanannen ruwan sha ga masu son gyaran jiki, amma ba hakan yake ba a!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
AMFANIN KITSEN RAQUMI GA DAN ADAM
KITSEN RAQUMI WATO شھم الإبل
Shi dai Rakumi wata halitta ce ta ubangiji mai albarka domin albarkar da ubangiji madaukakin sarki yayi mashi yasa idan ya kasance yana tafiya!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
YADDA AKE AMFANI DA LEMON TSAMI WAJEN MAGANCE ASIRI KO SIHIRI
Nasan cewa mutane da yawa sun san amfanin lemon Tsami kuma suna sonsa kuma suna amfani dashi. Wasu kuwa basu sonsa kasancewar shi abune mai tsamin gasake.
Hakan tasa wasu kan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
MAGUNGUNAN DA DINYA BAKA KANYI A JIKIN DAN ADAM
Na san mai karatu ya san abinda ake kira DINYA, wani irin yayan itace da yanzu sai a kauye a kan same shi.
Muna yara mun sha dinya kusan a kullun muka je jeji.
Amma ko!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...