Mata: Yadda Zaki Karawa Kanki Ni’ima Mai Dorewa.

0 4,156

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Ni’ima abace wacce kowacce mace na alfahari da jin dadin ganin tana da ita, haka zalika Ni’ima kansa mace rashin shan wahala yayin saduwa haka zalika ko mai gidanki bazaju wahala ko faragabar zafi wajen tarawa da ke yayin kwanciyar aure.

Wannn dalili yasa muka zurfafa binciken mu wajen samowa matan dake da karacin Ni’ima a jikinsu, kuma in Allah ya yarda idan kikabi wannnan darasi Dala Dala zaki amfana da abin da muka fada.

ABIN DA ZAKU NEMA SHINE

  • kwalayen Dabino.
  • Madara
  • Zuma Ko Sukari.

YADDA ZAKU HADA

Zaku samu wannan kwallayen Dabino dakuka ci ko kuja samo saiki wanke su sosai a tsaftaceshi yadda yavkamata.

Saiku kawo roba ko abin zubawa mai tsafta saiku zuba kwallayen a ciki saiku kawo ruwa mai kyau saiku zuba.

Zaku ajiye shi a guri mai kyau har zuwa lokacin da zaiyi laushi sosai, bayan yayi laushin saiku kawo abin nika kamar blender saiku nika wannan kallayen sosai.

kun naka din saiku kawo zuma Ko sukari gamida madarar ruwa saiku hada ku juya sosai, zaku iya sanya a firji don yayi sanyi saiku dinga shansa akai akai.

wannna shima bidiyo ne na yadda zaki kuma karawa kanki Ni’ima mai dorewa ki daure ki kalle shi kuma idan kinada tambaya kiyi muna sauraro.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »